07/03/2023
YANZU YANZU: Hukumar zabe ta kasa wato INEC ta saki sunayen yan majalisun tarayya na jihar Kano su 24.
Sai dai hukumar ta ki ayyana sunan Alasan Ado Doguwa a matsayin wanda ya lashe zaben kananan hukumomin Tudun wada/Doguwa bisa wasu dalilai.