30/07/2025
Wallahy Duk wanda ya zabi Bola Ahmed Tinubu a 2027 yayi kuka da kansa!
Kuma sune s**a saka akayi wannan mummanar Aika Aika akan Wannaan yaron, Dan Arewa ne Sultan. Kuma bawani laifi ya Aikata ba,
Bayan sun san bashi bane ya aikata wannan Laifin. Wai daga presidency ne! Daga yanayi k**ashi ma kasan ba akan Ka’idar doka s**a yi ba!
Daga wajen k**ashi, zaka san cewa Zalunci ne! Sunzo da motoci Har guda Biyar, s**a saka mishi Handcuff a Hannunsa da Kafafuwansa, s**a hana kowa yazo kusa dashi, ! Yana cewa “ Inna lillahi wa inna Ilahi rajuun” yana tamabayansu su taimaka sun fada mishi meye yayi. ANMA a Hakan S**A Buga mishi Mari, s**a Hankadeshi, s**a turawhi cikin mota! Abun tausayi da rashin imani, s**a Saka rufe mishi idonsa da bakin kyalle. S**a yiwa matar tsawa! S**a tafi sashi. har Abuja babu ci babu sha! A haka ya kwana a tsugene kamr wanda ya saci Nigeria!
Wane irin zagi ne ba’ayiwa Buhari ba, In fact wasu ma Har cewa suke Buhari ya mutu tun a 2017, wai wanda suke gani ba Buhari bane clown ne! Anma a Haka babu wanda ya taba k**a wani! Kuma komai ya wuce , Har Baba Buharin ma ya wuce! ( Allah yayi mishi Rahama)
Ina Wakilanmu na Arewa!
Ina Manyan mutanenmu na Arewa!!
Ina shugannimu na Arewa!!
Meye yasa Sai siyasanku kawai kuke tsayawa akai!
Zalincin Da Dss sukeyi ya wuce gona da iri!
Borno Reports