14/01/2026
Iran ta gargaɗi ƙasashe makwaftanta da su guji baiwa Amurka damar amfani da su wajen kai mata hari, matuƙar hakan ta kasance kuwa bata da zaɓi illa kaiwa wannan ƙasa harin martani.
Ƙarin bayani: https://rfi.my/CLl7