Fas'alu Ahliz-zikri Inkuntum Laa'ta'alamuum

Fas'alu Ahliz-zikri Inkuntum Laa'ta'alamuum Salamu alaikum
yan-uwa da Abokan arziki
wannan page din an budene lmantarwa da tambaya akan addinin MUSLUNCI da tafarkin gaskiya

06/04/2023

"LAILATUL ƘADRI KHAIRUM-MIN AFI SHAHAR"

ALLAHUMMA BALLING BA LAILATUL ƘADRI

06/04/2023

Ya Allah ka sada mu da daren lailatul qadri.

27/04/2021

ALHAMDULILLAHI BI NI'IMATIKA ALAINA.

14/04/2021


0️⃣2️⃣

Menene Azumi ?????

Abinda ake nufi da AZUMI shine "Kamewar baki da barin ci da sha da saduwa da iyali da duk wani Abu da zai shiga ciki , daga ketuwar alfijir izuwa faduwar rana ".

Kuma shi IBADAN ( AZUMIN RAMADHAN ) yana daya daga cikin rukunan Musulunci guda fiyar. Kuma ya kasance wajibi akan kowane musulmi da musulma baligai ,masu hankali da lafiya .

Allah ka datar da mu, albarkacin wannan wata mai-albarka.
Asha ruwa lafiya.

13/04/2021


0️⃣1️⃣

HANYOYI UKU DA AKE BI DON GANIN WATA 🌙🌙

1) In an samu mutum biyu Adilai, sunga wata, sai a taashi da azumi

2) Idan mutane da yawa s**aga wata ,kamar ace gari kaza anga wata , Toh , sai a Tashi da azumi .

3) Cikar watan sha'aban kwana talaatin cif, toh ranar da ta biyu biyo baya , RAMADHAN ne .
Domin a musulunci ba wata mai-kwana talatin da daya .

Annabin tsira ﷺ : yace " wata ashirin da tara ne , toh , idan gari yayi duhu sai ku cika sha'aban talatin dai-dai".

A wani hadisin kuma Annabin tsira ﷺ : yana cewa " kuyi Azumi idan a ka ga wata, kuma kusha idan aka ganshi , amma idan ya buya muku , Toh sai ku cika kidayar watan sha'aban talatin".

Wato wannan Hadisi yana fahimtar damu cewa , idan sha'aban ya cika talatin dai-dai ,sai a tashi da azumi washe-gari ko anga wata ko ba'a gani ba .

Allah yasa mudace, acikin wannan wata mai-albarka.
Dafatan munsha ruwa lafiya.

04/04/2021

ZAN IYA TASHIN ABOKINA DAGA BACCI SABODA SALLAH?_

*Tambaya*
Assalamu Alaykum wa rahamatullahi wa barakatuhu. Da fatan mallam da duka jama'ar wannan fili na cikin ƙoshin lafiya. Tambaya ta, mallam, ita ce, mutum ne ya ke bacci, ya na cikin baccin nan har lokacin sallah ya yi, shin za'a tashe shi ne daga baccin ya yi sallah? Ko kuwa barin shi za'a yi har sai lokacin da ya tashi da kan shi, sannan ya yi ramuwar sallah?

*Amsa*
Wa'alaikum assalam, Za'a tashe shi mana, in har ba lalura ce da shi ba, da zai cutu in ya farka, saboda a taimaka masa wajan aikata Alkairi, da yin sallah a lokacinta.

Allah ya umarci Muminai da taimakekeniya wajan biyayya ga Allah a aya ta (2) a suratul Ma'idah.

Annabi ﷺ a cikin hadisin Abu-dawud ya yi addu'ar Rahma ga mutumin da ya ta shi da daddare don ya yi sallah ya ta shi matarsa, in ba ta tashi ba ya yayyafa mata ruwa.

In har bai samu wanda zai tashe shi ba, ya yi sallah bayan lokacinta ya wuce, to Allah ya dauke Alkalami akansa kamar yadda ya zo a hadisi tabbatacce.

Allah ne mafi sani.

14/12/2018

Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.

*🎙️SAWTUL HIKMAH TAKU CE DOMIN YAƊA SUNNA💪*

27/09/2020

MATA 10 WANDA ALLAH YA TSINE MUSU:

ﺍﻟﻮﺍﺷﻤﺎﺕ
ﻭﺍﻟﻤﺴﺘﻮﺷﻤﺎﺕ
1. Mata masu
tsaga
fuskokinsu. -
ﺍﻟﻨﺎﻣﺼﺎﺕ
ﻭﺍﻟﻤﺘﻨﺼﻤﺎﺕ
2. Mata masu
aske gashin
gira. -
ﺍﻟﻤﺘﻔﻠﺠﺎﺕ
3. Mata masu
kankare hakori
(wushirya). -
ﺍﻟﻮﺍﺻﻠﺔ
ﻭﺍﻟﻤﺴﺘﻮﺻﻠﺔ
4. Mai 'karin
gashi da wadda
ake karamata
gashin. -
ﺍﻟﺘﻲ ﺳﺨﻂ ﻋﻠﻴﻬﺎ
ﺯﻭﺟﻬﺎ
5.Matar da
mijinta yayi
fushi da ita. -
ﺍﻟﻤﺘﺸﺒﻬﺎﺕ ﺑﺎﻟﺮﺟﺎﻝ
6. Mata masu
shigar maza. -
ﺯﻭﺍﺭﺍﺕ ﺍﻟﻘﺒﻮﺭ
7. Mata masu
yawan
ziyartar
kabur-bura
(makabarta).
- ﺍﻟﻨﺎﺋﺤﺎﺕ
8. Mata masu
kururuwa akan
mamaci. -
ﺍﻟﻤﺤﻠﻞ ﻟﻪ
9. Mata masu
auren kashe
wuta. -
ﻛﺎﺳﻴﺎﺕ ﻋﺎﺭﻳﺎﺕ
ﻣﺘﺒﺮﺟﺎﺕ
10. Mata masu
bayyana
tsiraicinsu.
Kada ku manta TSINUWA itace
nisanta daga
rahamar Allah!
ﻗﺎﻝ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ : " ﻳﺎ
ﻣﻌﺸﺮ ﺍﻟﻨﺴﺎﺀ
ﺗﺼﺪﻗﻦﻭﺃﻛﺜﺮﻥ ﻣﻦ
ﺍﻹﺳﺘﻐﻔﺎﺭﻓﺈﻧﻲ
ﺭﺃﻳﺘﻜﻦ ﺃﻛﺜﺮ ﺃﻫﻞ ﺍﻟﻨﺎﺭ " ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ
Manzon Allah (SAW) ya ce: 'Yaku taron mata! ku yi sadaqa,kuma ku yawaita neman
gafara (Istigfari).Domin lallai ninagan ku mafiya yawanku 'yanwuta ne."Allah yakaremu.

Send it t

Assalamu alaikum. Manzon Allah (S.A.W) yace:kuyi kokarin danne abubuwa uku:

(1) fushi (2) Sha'awa (3) Maganganunku.

Ku himmatu danyin abubuwa 2:
(1) Ayyukan Alkhairi (2) Abokai nagari.

Kuci moriyar abubuwa 2:
(1) Lokaci (2) Karfi.

Ku nemi abubuwa 3:
(1) Gafaran Allah (2) ilmi (3) Hikima.

YA ALLAH KABAMU IKON KIYAYEWA.

Ba'a gajiya da aikin alkhairi. Daure turawa 'yan uwa musulmi domin samun lada.

27/09/2020

MATA 10 WANDA ALLAH YA TSINE MUSU:

ﺍﻟﻮﺍﺷﻤﺎﺕ
ﻭﺍﻟﻤﺴﺘﻮﺷﻤﺎﺕ
1. Mata masu
tsaga
fuskokinsu. -
ﺍﻟﻨﺎﻣﺼﺎﺕ
ﻭﺍﻟﻤﺘﻨﺼﻤﺎﺕ
2. Mata masu
aske gashin
gira. -
ﺍﻟﻤﺘﻔﻠﺠﺎﺕ
3. Mata masu
kankare hakori
(wushirya). -
ﺍﻟﻮﺍﺻﻠﺔ
ﻭﺍﻟﻤﺴﺘﻮﺻﻠﺔ
4. Mai 'karin
gashi da wadda
ake karamata
gashin. -
ﺍﻟﺘﻲ ﺳﺨﻂ ﻋﻠﻴﻬﺎ
ﺯﻭﺟﻬﺎ
5.Matar da
mijinta yayi
fushi da ita. -
ﺍﻟﻤﺘﺸﺒﻬﺎﺕ ﺑﺎﻟﺮﺟﺎﻝ
6. Mata masu
shigar maza. -
ﺯﻭﺍﺭﺍﺕ ﺍﻟﻘﺒﻮﺭ
7. Mata masu
yawan
ziyartar
kabur-bura
(makabarta).
- ﺍﻟﻨﺎﺋﺤﺎﺕ
8. Mata masu
kururuwa akan
mamaci. -
ﺍﻟﻤﺤﻠﻞ ﻟﻪ
9. Mata masu
auren kashe
wuta. -
ﻛﺎﺳﻴﺎﺕ ﻋﺎﺭﻳﺎﺕ
ﻣﺘﺒﺮﺟﺎﺕ
10. Mata masu
bayyana
tsiraicinsu.
Kada ku manta TSINUWA itace
nisanta daga
rahamar Allah!
ﻗﺎﻝ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ : " ﻳﺎ
ﻣﻌﺸﺮ ﺍﻟﻨﺴﺎﺀ
ﺗﺼﺪﻗﻦﻭﺃﻛﺜﺮﻥ ﻣﻦ
ﺍﻹﺳﺘﻐﻔﺎﺭﻓﺈﻧﻲ
ﺭﺃﻳﺘﻜﻦ ﺃﻛﺜﺮ ﺃﻫﻞ ﺍﻟﻨﺎﺭ " ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ
Manzon Allah (SAW) ya ce: 'Yaku taron mata! ku yi sadaqa,kuma ku yawaita neman
gafara (Istigfari).Domin lallai ninagan ku mafiya yawanku 'yanwuta ne."Allah yakaremu.

Send it to ur family n frndx

Assalamu alaikum. Manzon Allah (S.A.W) yace:kuyi kokarin danne abubuwa uku:

(1) fushi (2) Sha'awa (3) Maganganunku.

Ku himmatu danyin abubuwa 2:
(1) Ayyukan Alkhairi (2) Abokai nagari.

Kuci moriyar abubuwa 2:
(1) Lokaci (2) Karfi.

Ku nemi abubuwa 3:
(1) Gafaran Allah (2) ilmi (3) Hikima.

YA ALLAH KABAMU IKON KIYAYEWA.

Ba'a gajiya da aikin alkhairi. Daure turawa 'yan uwa musulmi domin samun lada.

03/09/2020


بسم الله الرحمٰن الرحيم

Hadisi na Ashirin da biyu (22) cikin khamsuuna Hadith.
Juz'i Na daya (1).

الحديث الثاني و العشرون

قَالَ رَسُولُ اللَُهِ ﷺ :" اِذَا انْتَعَلَ اَحَدُكُمْ ، فَلْيَبْدَءَ بِالْيَمِين، وَاِذَا نَزَعَ فَلْيَبْدَءُ بِالشِّمَال."

رواهُ البُّخَاريُّ و مُسلم.

Fassara
Manzon Allah ( S.A.W ) yace:" Idan dayanku zai sa takalmi, ya fara da dama, Idan kuma zai cire ya fara da hagu.

Bikhari da Muslim ne s**a rawaito.

Allah yasa mudace.

Address

Lafia

Telephone

+2349067575715

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fas'alu Ahliz-zikri Inkuntum Laa'ta'alamuum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Fas'alu Ahliz-zikri Inkuntum Laa'ta'alamuum:

Share

Category