31/10/2021
Zuwa ga 'yan Media na Gidan Dr. Tsanyawa
Zaku tuna Sakon Dr. Tsanyawa ranar Zama da ku.
Ni idan har kun tallata Mai Girma Gwamna kun Kare mutuncin sa kun Kare mutuncin iyalansa kun Mani komai.
HC Dr. Tsanyawa yayi dariya sannan ya kada baki yace kuyi tsakani ga Allah.
Duk Wanda yayi tsakani ga Allah ya isar Masa.
Ance Gidan Yara mu dama 'yan siyasar akwatune, anan muke mu ci akwatu mu ci mazaba mu ci local Govt.
Inde Yara suna iya jajircewa aci zabe Wannan abamu kujeru a Gidan Yara Wannan yarinta tamu tayi kyau.
Jagora yayi murmushi inde Yara sune da Director General DG Youth Empowerment Kai Madallah da gidan Yara.
Inde Gidan Yara mune da Chairman na Local Govt. Madallah da Wannan yarinta.
Inde Duk yarinta ce kafa Chairman party alhalin manya idonsu biyu basui bacci ranar kafa wadannan Kujeru to yakamata ku gane wadannan Yara fa .....
Mai Girma Kwamishina yayi dariya. Ko me mutun yakeyi Mai Girma Gwamna da iyalansa sun sani.
Sun San ba zamu ci amana ba, ba zamui bacci kafin ko ranar zabe ba.
Ni Nura Hashim Y Mft abinda nakeso ku gane inde ta tabbata kujerun da Duk muka samu akwai masu so bayanmu Allah ya bamu, lalle mu dage mu yi aiki tukuru kujerar Majalissar Tarayya ma tamu ce.
Dole sai mun hakura mun daina kallon Wadanda ruwa ya cinyensu.
Mu kalli inda zamu je mu daina jiransu.
Lalle mu tsaya akan tallata Baba Ganduje, HC Dr. Tsanyawa sai abinda Baba Ganduje yace shine tsarinmu.
Kuma Goggo Uwar kowace
Assalamu Alaikum Warahamatullah
Office of the SMA to
HC Dr. Aminu I Tsanyawa
Nura Hashim Y Mft