17/12/2022
An bada tutar jam'iyyar APC ga dukkanin 'Yan takara karkashin inuwar jam'iyyar. Wanda National Chairman Sen Abdullahi Adamu ya miƙa musu
Waɗanda s**a amshi tutar jam'iyyar ta APC sun haɗa da:
1. Gombe State - His Excellency Alhaji Muhammad Inuwa Yahaya
National Assembly:
Senate
1. Gombe South - Sen Joshua Lidani
2. Gombe North - Sen Sa'idu Ahmed Alkali
3. Gombe Central - ?
House Of Representatives
1. Akko Federal Constituency - Hon Usman Bello Kumo
2. Yamaltu Deba Federal Constituency - Hon Shuaibu Umar Galadima
3. Gombe/Kwami/Funakaye - Hon Abubakar Yarima Gadam
4. Dukku/Nafada Federal Constituency - Hon Aishatu Jibrin Dukku
5. Balanga/Billiri Federal Constituency - Hon Victor Mela Danzaria
6. Kaltungo/Shongom Federal Constituency - Hon Simon Elisha Karu
Bayan an kammala ne shugaban jam'iyyar APC ta ƙasa yayi tambaya cewa wanene bai amshi tasa ba? Domin yaga tuta ɗaya ta saura..........
Nidai nayi nan.......... Amma dai Mai girma Gwamna yayi gargaɗi inda yace duk barewar data fita dangi yayin da Zaki ya koro su, ita ce zaki zata laƙume.......... Gombe State 2023 APC Ko Gezau In-sha Allah.
This Is Ɗan Masani