Abubakar Tatari Ali Polytechnic Buachi

Abubakar Tatari Ali Polytechnic Buachi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abubakar Tatari Ali Polytechnic Buachi, Public & Government Service, Sabon Birnin Dan Ali Birnin Magaji Local Government State, Kaura-Namoda.

Shaikh Nuru Khalid Kai Babamune Kuma Kai Jagoramune Kuma Malamimune Kuma Kai Mai Doramune Ahanya Da Atdace Irin Abinda Y...
04/09/2026

Shaikh Nuru Khalid Kai Babamune Kuma Kai Jagoramune Kuma Malamimune Kuma Kai Mai Doramune Ahanya Da Atdace Irin Abinda Yake Faruwa Da Daya Daga Cikin Iyalika Don Allah Kakayin Hakurin Jarabawace Saboda Mai Imani Allah Yake Jarabawa Aruwayarsa Kuma Kasan Hakan Saidai Kara Tunatarwa Kuma Annabawa Da Manzoni Allah - Allah Yajarabesu Irin Hakan Don Allah Kada Kasaka Komai Arayuwaka Wannan Tabbatarmuna Cewa Kai Cikake Muminine Allah Kuma Yabaka Ikon Cinye Wannan Jarabawa Allahuma Amen.

30/08/2026

Kada Kadauka Dr. Aminu Sani Jaji Wani Abun Yakebani Nike Sonsa A'a Alkhairi Sa Ga Jama'a Yankimu Yasa Nike Kaunar Sa

29/08/2026

Duk Ubanda Yace Zuciya Batason Mai Kyautatamata Ubansama Karya Yake

21/08/2026

Alhamdulillah Illa Akullu Hali Koda Iyayimu Basubamuna Kudinba Subamuna Kyaukyauwar Asali Ba Alfahari Nikeba Ina Godiya Ga Allah

17/08/2026

Yah Allah Jama'a Yankimu Suna Cikin Wani Irin Halin Na Matsaluli Tsaro Yah Allah Yakawuwa Iyayimu Da Yan Uwa Musulmi Daukin

Ina Gwanar Wani Ga Tawa Hannan Yoghurt Ta Kamfani Bata Daya Data Shago Mai Dadin Dabata Misaltuwa Saidai Mutun Yasha
14/08/2026

Ina Gwanar Wani Ga Tawa Hannan Yoghurt Ta Kamfani Bata Daya Data Shago Mai Dadin Dabata Misaltuwa Saidai Mutun Yasha

10/08/2026

Hon. Dr Aminu Sani Jaji Ko'anki Ko'anson Kaine Tauraru Siyasar Zamfara Ta Arewa Kuma Kowa Yasan Da Haka Saidai Hassada

Uban Gida Wasu Yabada Gumawar Duba Darin Don Sayi Filli Makabarta Yarasa Suna Murna Da Farin Cikin Wani Bawa Allah Mai S...
09/08/2026

Uban Gida Wasu Yabada Gumawar Duba Darin Don Sayi Filli Makabarta Yarasa Suna Murna Da Farin Cikin
Wani Bawa Allah Mai Suna Hon. Aminu Sani Jaji Yabada Gumawar Milliya Shida Da Dubu Dari Biyar 6,500,000 Yaran Wanda Yabada Duba Dari Suna Zagi Wanda Yabada Milliyan Shida Da Dubu Dari Biyar Anya Kuwa Hankali Yayi Aikin Awannan Guri!? Yan Uwa Masu Saurareku Aikin Yarage Naku.

09/08/2026

Banta6a Gani Rashin Sanin Cinwu Kai Dan Yan Social Media Irin Na Birnin Magaji Ba Da Kiwayeta Mutun Anayimuku Alkhairi Kuna Zagisa

06/08/2026

Ai Wallahi Mutanemu Anji Kuya

Address

Sabon Birnin Dan Ali Birnin Magaji Local Government State
Kaura-Namoda
ZAMFARA

Telephone

+2348021486050

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Tatari Ali Polytechnic Buachi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share