AtikuKawai Media Group Zamfara state

AtikuKawai Media Group Zamfara state Atkukawai Media Group is a political ideology platform for selling the candidature of our beloved Da

A jiya kenan lokacin da wasu daga cikin wakilanmu s**a samu damar kaiwa Alhaji Abba Oando shugaban matasan jam,iyyar PDP...
27/08/2021

A jiya kenan lokacin da wasu daga cikin wakilanmu s**a samu damar kaiwa Alhaji Abba Oando shugaban matasan jam,iyyar PDP na wannan jiha ziyara.

Eid mubarakak Abban Hauwa,uMay we Allah accept our
20/07/2021

Eid mubarakak Abban Hauwa,u
May we Allah accept our

Atkukawai Media AtikuKawai Media Group Zamfara state na qara jadda mubayi,a ga kwamanda kuma limamin aqidar Atikukawai A...
13/07/2021

Atkukawai Media AtikuKawai Media Group Zamfara state na qara jadda mubayi,a ga kwamanda kuma limamin aqidar Atikukawai Atiku Kawai Media Group watau Babanmu Maigirma Alhaji AbdulRasheeth Shehu .
Babu shakkah muna alfahari da kasancewa wasu daga cikin ya'yan'ka a cikin wannan gwagwarmaya, ba gudu kuma babu ja da baya.
Allah Don albarkacin ka baiwa Baba Atiku rikon najeriya a bisa kyautata niyyah.

  ake yayi
08/07/2021

ake yayi

A yau ma baban mu Mai girma Alhaji Atiku Abubakar ya karbi tawagar wakilai daga Minna ta jihar  Niger a karkashin jagora...
07/07/2021

A yau ma baban mu Mai girma Alhaji Atiku Abubakar ya karbi tawagar wakilai daga Minna ta jihar Niger a karkashin jagorancin Hajia Zainab Abdulkadir kure wadda ta Kai masa ziyarar ban girma a gidansa dake Abuja.
Hakan na zuwa ne bayan wata tawaga Mai karfi daga jihar gombe ita ma ta Kai masa makimancitar wannan ziyara a shekaran jiya ranar litinin.
Allah ya Kara dafawa wannan tafiya

Baba Atiku Abubakar shi ne zabinmu ,ba gudu ba ja da baya a Koda yaushe muna alfahari da kasancewa masu kwadayin zamowar...
07/07/2021

Baba Atiku Abubakar shi ne zabinmu ,ba gudu ba ja da baya a Koda yaushe muna alfahari da kasancewa masu kwadayin zamowarsa a matsayin shugaban kasar mu na gobe
Allah ya ja zamanin Mai martaba tsatson su Khalipa.
Media zamfara Atikunkawai Zamfara State

A Koda yaushe kana Kara cancantar samun yabo da jinjina  domin himmarka da kuma amfani da hikimar da Allah ya baka akan ...
04/07/2021

A Koda yaushe kana Kara cancantar samun yabo da jinjina domin himmarka da kuma amfani da hikimar da Allah ya baka akan iya muamala da jagoranci.
Irin yanda shiraruwanka ke kayatar da duniya da kuma tasirinsu akan zukata da kwakwale Bai zama abun mamaki ba domin Kai mutum Mai zuciya ne ta zinariya.
Allah ya cigaba da rika maka da taimako da nasara.

A yau ne babanmu Mai girma tsohon shugaban kasar najeriya Alhaji Atiku Abubakar Wazirin Adamawa ya karbi Mai girma matai...
03/07/2021

A yau ne babanmu Mai girma tsohon shugaban kasar najeriya Alhaji Atiku Abubakar Wazirin Adamawa ya karbi Mai girma mataimakin gwamnan jiharmu wato ( zamfara) Barrister Mahdi Aliyu Gusau Wanda ya Kai masa ziyarar sada zumunci da neman Sanya albarka irin na Da da uba.
Allah ya ja zamaninku ya Sanya gobe ta fi jiya da yau alfarmar manzon Allah

Da ace mutane sun San kyawawan kudurora da tanade_tanade da maigirma Wazirin Adamawa ya dauke dasu domin Mai da wannan k...
02/07/2021

Da ace mutane sun San kyawawan kudurora da tanade_tanade da maigirma Wazirin Adamawa ya dauke dasu domin Mai da wannan kasa a bisa tsari da martaba . To dai sai sun dinga sadaukar da wasu ababe da s**a mallaka domin gannin cewa wannan Dan tahaliki ya samu damar zartar da wadannan kudurora nashi
Allah ya dafa ma ya Dora ka akan wannan kujera ba Don dabararka ba sai Don niyyarka ta Raya wannan kasa

A yau ne maigirma Alhaji Atiku Abubakar Wazirin Adamawa ya karbi bakincin Mai girma Alhaji mukhtar Ramalan Yero ( Dallat...
29/06/2021

A yau ne maigirma Alhaji Atiku Abubakar Wazirin Adamawa ya karbi bakincin Mai girma Alhaji mukhtar Ramalan Yero ( Dallatun Zazzau)
Wanda ya Kai masa ziyarar ban girma a gidansa dake asokoro Abuja.

Address

Kaura-Namoda
88285

Telephone

+2348146047191

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AtikuKawai Media Group Zamfara state posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share