Dr Haruna Mai Wada The Trusted leader

Dr Haruna Mai Wada  The Trusted leader This page is dedicated to supporters of DR Haruna Mai Wada, candidate for Katsina Central.

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh.Barka da safiya ga dukkan magoya bayan DR Haruna Mai Wada, ɗan takarar Kat...
23/12/2025

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh.
Barka da safiya ga dukkan magoya bayan DR Haruna Mai Wada, ɗan takarar Katsina Central. Muna godiya da goyon baya, addu’a da ƙarfafa gwiwa daga kowa. Mu ci gaba da haɗin kai da jajircewa domin ganin an cimma burinmu na nasara. Tare, za mu gina tafiyar da za ta kai mu ga nasara, insha Allah.
— Nura Nura Usman
Director, Media & Publicity | WAKILIN YAMMA 1
DR Haruna Mai Wada Supporters

Address

Katsina
820

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr Haruna Mai Wada The Trusted leader posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share