Kaso Annabi Kasami Komai

Kaso Annabi Kasami Komai Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kaso Annabi Kasami Komai, Katsina.

21/04/2022

Kuyi lura da yawan adadin kalmomin dake cikin suratul (Qadr):
1 INNA
2 ANZALNAHU
3 FI
4 LAILATUL
5 QADR
6 WAMA
7 ADRAKA
8 MA
9 LAILATUL
10 QADR
11 LAILATUL
12 QADR
13 KHAIRUN
14 MIN
15 ALFUS
16 SHAHR
17 TANAZZALUL
18 MALA'IKATU
19 WARRUHU
20 FIHA
21 BI'IZNI
22 RABBIHIM
23 MIN
24 KULLI
25 AMRIN
26 SALAMUN
27 HIYA
28 HATTA
29 MADALA'IL
30 FAJR

Idan kun lura adadin kalmominta 30 ne
Sannan adadin haruffanta 114 ne kunga kenan adadin surorin Qur'ani kenan.
Sannan kalmar *(HIYA)* tazo a lamba ta *27* Wanda hakan yake nunin cewar anfi sa ran Daren lailatul qadr a daren 27 na watan Ramadan.
Wannan kuma kalmomin QADR sunzone sau ukku a wadannan lambobin *5,10 dakuma 12*
Idan kuka hada lissafin wadannan lambobin zai baku 27 ne
Kamar haka *5+10+12=27*
Wannan ma yana nuni dacewar anfi sa ran kasancewarsa a daren 27 ne.

Sannan harufan LAILATUL QADR da larabci idan kuka lissafa guda 9 ne, kuma tazone sau ukku a cikin surar kunga kenan idan kuka tara haruffan *9+9+9=27*

Ina fatan kun fahimta.Allah yasa mudace da Daren Lailatul Qadar da Albarkaddake cikin sa. Amin Ya Hayyu Ya Qayyum🙏

13/03/2022

Waka Wa'azi Majlisi Film Music Bege Zikiri Diwani Umar Shalele Walima Aure Taro Mauludi Tafsir Comedy

25/07/2021

DUK WANDA YASO KANSHI TABBAS DUNIYA ZA TAKISHI
YAKAKE TUNANIN ZAMAN TAKEWAR KA ACIKIN AL'UMMA?

10/02/2021

KAZAMA MAI TAUSAYI DA JINQAI GA MASU RAUNIN JIKI DA JAKA
KAIMA ALLAH ZAI TAUSAYA MAKA RANAR DA BABU WANI MAI TAIMAKO SAI SHI ☝

13/10/2020

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kaso Annabi Kasami Komai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share