05/05/2024
Babu hanyar da takai hanyar zamfa zuwa sokoto cin Hanci a Nigeria tindaga sheme zuwa sokoto a kwai gate na Jami an tsaro a qallah 20/30 soja zuwa 'yan sanda kowane gate driver saiyabiya kudi nira 200/100 inba hakaba driver bazai wuceba .abin mamaki shine zaka allon sanarwa nagargadi da number waya Dan hanacin Hanci Amma Baya da amfani Kai Allah yasa mudace amma ana zalunci da cin amanar yan kasa a Nigeria