12/07/2025
Sanarwar! Sanarwa!! Sanarwa!!!
Gamayyar Jam'iyyun Siyasa na Kasa reshen Jahar Katsina , watau "National Political Consultative Group (North), Katsina State Chapter. Na farin cikin gayyatar dsukacin Al'ummar Jahar Katsina zuwa wajen gagarumin taron kaddamar da shiga Sabuwar Tafiya -- Jam'iyyar ADC.
Wanda za'a yi kamar haka;
Rana: Lahadi, 13th July, 2025
Wuri: Continental Event Centre ,daidai da Gidajen Fatima Shema Quarter's, Bayan Katsina City Mall, Katsina.
Lokaci: 10am na safe
Allah ya bada ikon halarta amin.
Sanarwa: Kwamitin shirye-shirye