Masariya alheri reporters

Masariya alheri reporters Rt hon aminu bello masari cfr mni dalatun katsina the exc gov of katsina surport group & re-election movement

Sako daga bakin kwankwaso zuwa ga ya papalolo
22/11/2022

Sako daga bakin kwankwaso zuwa ga ya papalolo

2023: Dalilin da yasa Atiku ba zai ci Zaɓen Shugaban Ƙasa ba – Kwankwaso Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, Rabi’u Kwankwaso, ya caccaki Atiku Abubakar, da…

Sako mai kyaw ga yan papalolo 🤣🤣🤣
21/11/2022

Sako mai kyaw ga yan papalolo 🤣🤣🤣

    Gwamna Nyesom Wike na jihar River a ranar Litinin ya ce bai kamata ‘yan Najeriya su zabi shugaban dake s**ar wani sashe ba, a zaben shugaban kasa na 2023 ba. Wike yace Najeriya bata b…

Da koi alamun mamaki ga fuskokin wadasu jigajigan pdp da s**a samu zuwa gagarumar taro na kaddamar da kanpen kansil na a...
21/11/2022

Da koi alamun mamaki ga fuskokin wadasu jigajigan pdp da s**a samu zuwa gagarumar taro na kaddamar da kanpen kansil na atiku/lado a babbar headkwatar ta dake cikin gerin katsina genin ba a gan fuskokin shema, majigiri da wadasu jigajigan PDP a wajen taron ba.

Ba subutar baki bane kun gan nufi mu nanPD+APC=DOUBLE VICTORY 🤣
16/11/2022

Ba subutar baki bane kun gan nufi mu nan
PD+APC=DOUBLE VICTORY 🤣

No amount of money would get u such crowd
15/11/2022

No amount of money would get u such crowd

Address

Ibb Way Katsina
Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masariya alheri reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share