18/02/2023
Ranar Tufa Tarawa daya ce daga cikin Ranakun da (Qafilatul Muhabbah) ta ware domin hidimar raba tufafi sabbi da sauransu ga mabuqata.
Alhamdu LilLahi yan uwa sun samar kuma sun raba dubban tufafi ga mabuqata a garuruwa mabanbanta.
Allah Ya saka wa duk wadanda s**a taimaka cikin tabbatar wannan aiki na Alkhairi da mafificin Alkhairi.