Hon.Hamza Dauda Yanmaulu KTHA

Hon.Hamza Dauda Yanmaulu KTHA Is the memorial page for the late Hon.Hamza Daura Yanmaulu.

13/12/2023

Our Noble Prophet Muhammad Peace Be Upon Him

08/06/2023

WANI ATTAJIRI NE YA MUTU AMMA BABU WANDA YAJE WAJAN JANA'IZZARSA

Labari Mai matukar kyau, cike da darussa

🙆A wani kauye akwai wani attajiri da mahauci da mai yin burodi. Kowani gida kuma yana ba wa kowa burodi daya. Hakama mahauci wanda bayan ya yanka sa, yake raba rabin naman ga mutanen kauyen.

🙆Shi kuwa attajiri, baya bada komai. Wata rana attajirin ya kamu da rashin lafiya, yanayin rashin lafiyan yana kara tsanani a kullum, kuma mutanen kauyen babu wanda yaje ya gaida shi.

😭Daga karshe sai Attajirin ya mutu, Iyalansa ne kawai s**a binne shi, mutanen kauyen sun ki taimaka musu saboda a gare su, a lokacin Attajirin yake raye bai amfane su da komai ba.

🤦Washegari bayan rssuwar Attajirin, mahauci da mai burodi ba su ci gaba da ba mazauna kauyen komai ba. Sai mutanen kauyen s**ayi korafi ga mahauci da mai yin burodi akan sun daina basu kyauta burodi da nama.

🙊Sai mahauci da mai burodi s**a sanar da mazauna kauyen cewa: Attajirin ne yake sayan burodi da nama don rabawa ga mutanen gari. Amma tunda ya mutu, bazasu iya cigaba da rabawa ba, don babu wanda zai biyasu kaudin su.

👨‍👩‍👧‍👧Sai mutanen kauyen nan s**a dawo duk suna bakin ciki domin sunyi hukuncin da bai dace ba ga Attajirin bisa rashin sani.

13/02/2022
13/02/2022
In 1992, when Sen. Bukar Abba Governor of Yobe state, Hon. Mai Mala Buni was a serving councilor of Buni ward in Gujba l...
12/02/2022

In 1992, when Sen. Bukar Abba Governor of Yobe state, Hon. Mai Mala Buni was a serving councilor of Buni ward in Gujba local government.

Today, the then councilor is the National caretaker chairman of a ruling party, at the same time democratically elected Governor of Yobe State.

Life is nothing but a temporary journey, all we know is yesterday and today, but what has to do with tomorrow, only God knows it..

Look closely into your situation!Nothing came to you entirely because of your wisdom, knowledge or smartness. It also do...
08/02/2022

Look closely into your situation!
Nothing came to you entirely because of your wisdom, knowledge or smartness. It also doesn't mean you are more special than others, God select you choose you pointed you as a test.. make good use of the opportunity like tommorow it will leave you. Be sure about what you are doing in your life time.

04/02/2022

Congratulations to: Kebbi State Government for the boost in Education.

Dr. Ahmd Abubakar Mahmud Gumi (Islamic Clerical Scholar)

Our region is 'devastated' by poverty and undereducation. This is no news. Therefore, no effort is small if it is geared towards improving the socio-economic condition and educational level of the citizens.

On this note, we congratulate the Kebbi State Government for giving some youth the privilege to study abroad in their various fields of endeavor.

The Kebbi State Governor Abubakar Atiku Bagudu and his Commissioner for Higher Education, Prof. Mukhtar Bunza, must be commended for giving sponsorship to 262 students of Kebbi State origin to study overseas. This is laudable and a good tiding of things to come and a great leap for educational transformation in the region.

A word of Advice for the lucky students: Please strive your best to achieve excellence. This is your Jihad!

More grease to your elbow!

02/02/2022

Teach your children these important things:

1: Warn your Girl Child Never to sit on anyone's laps no matter the situation including uncles.

2: Avoid Getting Dressed in front of your child once he/she is 2 years old. Learn to excuse them or yourself.

3. Never allow any adult refer to your child as 'my wife' or 'my husband'

4. Whenever your child goes out to play with friends make sure you look for a way to find out what kind of play they do, because young people now s*xually abuse themselves.

5. Never force your child to visit any adult he or she is not comfortable with and also be observant if your child becomes too fond of a particular adult.

6. Once a very lively child suddenly becomes withdrawn you may need to patiently ask lots of questions from your child.

7. Carefully educate your grown ups about the right values of s*x . If you don't, the society will teach them the wrong values.

8: It is always advisable you go through any new Material like cartoons you just bought for them before they start seeing it themselves.

9. Ensure you activate parental controls on your cable networks and advice your friends especially those your child(ren) visit(s) often.

10. Teach your 3 year olds how to wash their private parts properly and warn them never to allow anyone touch those areas and that includes you (remember, charity begins from home and with you).

11: Blacklist some materials/associates you think could threaten the sanity of your child (this includes music, movies and even friends and families).

12. Let your child(ren) understand the value of standing out of the
crowd.

13: Once your child complains about a particular person, don't keep quiet about it. Take up the case and show them you can defend them.

Remember, we are either parents or parents-to-be.

IYAYE MATA MASU GIGIWA KU BI DUNIYA A HANKALI'Yar uwa Musulma kar ki bari Tiktok da Instagram ya rudeki har ki fara tika...
31/01/2022

IYAYE MATA MASU GIGIWA KU BI DUNIYA A HANKALI

'Yar uwa Musulma kar ki bari Tiktok da Instagram ya rudeki har ki fara tikar rawa kina girgiza duwawu ki saka a Tiktok da sauran kafofin sada zumunta ana miki ruwan likes da comments ki dauka burgewa ne, hakanan kar ki yadda sana'ar film da wakokin zamani ya rudeki

Ya kamata Celine Dion ta zama darasi a gareku mata, Celine Dion 'Yar Kasar Canada ce, shahararriyar mawakiya ce da ta sanu a duk duniya, duk inda mace ke kaiwa a tashe ta kai a duniya imma bata wuce ba, yanzu tana da shekaru 56, amma ku dubi yadda ta dawo

Duniya ta sallameta, ko labarinta ma ba'ayi, komai nata ya canza, shi kansa kyawun jiki da kyawun fata da dirin jiki da tsayayyen nono da take takama dashi a wancan lokaci yau an wayi gari duk sun gushe sun gujeta

Har abada ba zata sake komawa yadda take ba, a yanzu ko tayi tsirara babu namijin da zai ji sha'awarta b***e ya nemeta da soyayya ya kashe mata kudi

To haka duniya take sallamar mutumin da ya auri duniya, kar ki yadda 'yan duniya su rudeki ki tsaya shririta da bata lokaci wai ke 'yar gwagwarmayar ko celebrity, ki rufawa kanki asiri kiyi aure

Akwai nassin Qur'ani inda Allah Madaukakin Sarki yake cewa: "Duk wanda muka bashi tsawon kwana a duniya to sai mun nakasa halittarsa, shin ba zaku hankalta ba?" -Qur'an

Masu karin magana sunce gani ga wane ya ishi wane tsoron Allah

Allah Ka sa mu hankalta

29/01/2022

Mu taimakawa iyayen mu 9sec video.
Motivation

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon.Hamza Dauda Yanmaulu KTHA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share