ATIKU Northern Singers Association

ATIKU Northern Singers Association wannan kungiya an bude ta ne domin baiwa Mai girma ALH ATIKU ABUBAKAR WAZIRIN ADAMAWA gudunmawa Dan

01/09/2022

Tambayoyi 4 da yan Nigeria yakamata su amsa

Lokaci... Da yardar Allah Baba
01/09/2022

Lokaci... Da yardar Allah Baba

30/08/2022

Together we can make it 2023

09/08/2022

Atiku Abubakar Hope of Nigerians 2023

09/08/2022

Our Hope 2023

09/08/2022

Assalamu'alaikum mutanen wannan gida mai albarka, kamar yadda muka sani ne wannan kungiya an bude ta ne domin gwagwarmaya wajen baiwa Mai Girma Atiku Abubakar gudunmawa ta fanni baiwar da Allah ya bamu, wato, Waka, kuma wannan tafiyar mun kafata ne tun 2017 zuwa yanzu,
Lokaci yayi da zamu dora daga inda muka tsaya duk da dama ba mu tsaya ba, JSTOR an wannan tafiyar mun san shi, shi ne Alh. Sani Abdullahi.

Muna da sababbin members wanda zasu bada gudunmawa suma muna yiwa kowa fatan alkhairi. Signed (ANSA)

Atiku Abubakar
25/05/2022

Atiku Abubakar

CHANGE BEGINs WITH Us !!!- Hakika malam talaka bazai ga inda canji ya samu ba, sai ya yi duba ga Buhari da 'yan Tawagars...
26/02/2018

CHANGE BEGINs WITH Us !!!
- Hakika malam talaka bazai ga inda canji ya samu ba, sai ya yi duba ga Buhari da 'yan Tawagarsa.
- Sannan ne zai tabbatar da cewa shugabanni ya nemawa makoma amma ba shi kansa.
- Nasa canji kuma sai dai nan gaba idan ya sauya salon za6e.

28/01/2018

Go to Home


The youths of this country are our greatest asset, what we need to do is to make sure that our empowerment is substantially directed to human development and particularly the youths who constitute about 70% of our population Let me assure you that I will continue to dedicate myself to the unity, peace and prosperity of this country __Alh Atiku Abubakar wazirin Adamawa(former vice president of Nigeria)

Address

Musa Gwadabe House, Maiduguri Road Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ATIKU Northern Singers Association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share