Kwankwasiyya Leƙa Gidan Kowa

Kwankwasiyya Leƙa Gidan Kowa Ayyukan Kwankwasiyya ba inda ba su leƙa ba a siyasar Kano da ta Najeriya bakiɗaya!

"Kwankwasiyya Leƙa Gidan Kowa," tafiya ce ta 'yan gwagwarmayar siyasa domin nasara a cikin tsarin Kwankwasiyya a faɗin Jihar Kano, Najeriya, da ma duniya bakiɗaya.

02/06/2026

Celebrating my 1st year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

Incoming president with his eloquently indefatigable vice! 😍
20/05/2026

Incoming president with his eloquently indefatigable vice! 😍

Idan ka ja da Madugu sai ka wahala, ka halaka a wannan kaka ta siyasa da ba ta son butulci!
20/05/2026

Idan ka ja da Madugu sai ka wahala, ka halaka a wannan kaka ta siyasa da ba ta son butulci!

Gwaska ka ke jagora Rabiu Musa Kwankwaso; ganin bayanka sai dai idan ka juya musu!✊
13/05/2026

Gwaska ka ke jagora Rabiu Musa Kwankwaso; ganin bayanka sai dai idan ka juya musu!✊

08/05/2026

Here We Dey, No Matter The Hindrances From The Enemies Of Nigeria! 👈👈👈

NIGERIA WILL BE "OK" SOON! 👌👌👌

Obi-Kwankwaso Will Be Another Chapter In Nigeria's History! ✊✊✊

04/05/2026

Idan komawar Kwankwaso NDC shi ne rashin kishin Arewa, kawo abu uku da Atiku ya yiwa Arewa da s**a nuna shi me kishin Arewa ne sama da Kwankwaso? 😂

04/05/2026

Tunda Atiku ya ce shi ke da jama'a, Kwankwaso kuma iya Kano ne, Kanon ma sun raba ta da Gwamna Abba, shi ke nan sai jama'ar Atiku su tsaya masa yanzu!

03/01/2026

YANZU-YANZU: An dage sauya shekar Gwamna Abba zuwa 12 ga wata

Rahotannin da ke cewa Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, zai fice daga jam’iyyar NNPP zuwa jam’iyyar APC an dage shi, kamar yadda jaridar PlatinumPost ta rawaito.

Majiyoyi kusa da gwamnan sun bayyana cewa ranar da aka fara tsara wa domin sauyin sheƙar a hukumance, wato Litinin, 5 ga Janairu, 2026, yanzu an sauya ta zuwa Litinin, 12 ga Janairu, 2026.

A baya, jaridar Daily Nigerian ta rawaito cewa Gwamna Yusuf zai sauya sheƙa zuwa APC a ranar 5 ga Janairu.

Sai dai wata majiya mai tushe, wadda ta nemi a sakaya sunanta kuma ta halarci wani taro tsakanin Gwamna Yusuf da Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, a Abuja ranar Juma’a, ta bayyana cewa gwamnan ya nemi ƙarin lokaci.

A cewar majiyar, Yusuf na son ci gaba da tuntubar wasu ‘yan majalisar dokokin jihar da sauran manyan masu ruwa da tsaki da har yanzu ba su bayyana cikakken goyon bayansu ga wannan yunƙurin siyasa ba.

©Daily Nigerian Hausa

03/01/2026

Zurfin ƙwarewar siyasar Kwankwaso ya kai hankalinka ya tashi, musamman in ka ji an ce Gwamna Abba zai koma APC. 😂
Khairan in sha Allah!

Jagora nagari abin koyi! Da sannu Madugu Rabiu Musa Kwankwaso da Maigirma gwamna Abba Kabir Yusuf za ku ga bayan maƙiyan...
21/12/2025

Jagora nagari abin koyi! Da sannu Madugu Rabiu Musa Kwankwaso da Maigirma gwamna Abba Kabir Yusuf za ku ga bayan maƙiyanku da maƙiya ci gaban al'ummar jihar Kano.

Akwai ramakon biki a zaɓen 2027 in sha Allahu! 🥰🥰🥰

Address

Kano
200252

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya Leƙa Gidan Kowa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share