Markaz Almu'allim Lawan Alhafiz

Markaz Almu'allim Lawan Alhafiz اللهم صل وسلم على طلعة الحق بالحق الكنز الأعظم إفاضتك منك إليك إحاطة النور المطلسم

*ASSALAMU ALAIKUM* *BARKAMU DA SAFIYA* *NASIHARMU TA YAU*" ```Ka ajiye alfaharin ka, ka sauke girman kan ka, sannan ka t...
19/01/2025

*ASSALAMU ALAIKUM* *BARKAMU DA SAFIYA* *NASIHARMU TA YAU*

" ```Ka ajiye alfaharin ka, ka sauke girman kan ka, sannan ka tuna kabarin ka, duk tsanani yana tare da sauki! ka manta da damuwa ka fiskanchi rayuwa, kowa kagani a duniya akwai abunda ya dameshi"

*Ya Allah ka warware mana duk wata damuwarmu Ameen ya Allahu*

Salam alaikum Barkanmu da asuba da fatan an wayi garin Litinin lafiya,Allah kaji kan iyayenmu da yan,uwanmu da dukkannin...
15/04/2024

Salam alaikum Barkanmu da asuba da fatan an wayi garin Litinin lafiya,Allah kaji kan iyayenmu da yan,uwanmu da dukkannin musulmi baki daya,Allah ka shirya mana zuriyarmu ameen.Ya ubangiji Allah majibi cin al'amuran bayinka munzo kanmu a durkushe muna neman taimakonka da a gajinka ya ubangiji Allah a dukkannin lamuranmu,kayi rahama ga magabatanmu da dukkannin musulmi baki daya,kasa karshenmu babu wahala a cikinsa.Ubangiji Allah yasa mudace duniya da lahira,Allah ya tsare mana mutuncinmu da addininmu da imaninmu ameen.Barkanmu da safiyar litinin.

KARATUN DIWANI DAGA MAKARANTAR MARKAZ MUALLIM DAKE KOFAR MAZUGAL KANO STATE NIGERIA
28/12/2023

KARATUN DIWANI DAGA MAKARANTAR MARKAZ MUALLIM DAKE KOFAR MAZUGAL KANO STATE NIGERIA

30/11/2023

Bayan Alkurani/Hadisi,banga abinda nake jin dadin jinsa ba irin diwanin Shehu rta
عليه صلاة الله ثم سلامه أعود إلى شغلى وشغلى شغله

14/06/2023

Salam alaikum Barkanmu da asuba da fatan mun wayi garin Alhamis lafiya,Allah kaji kan iyayenmu da yan,uwanmu da dukkannin musulmi baki daya,Allah ka shirya mana zuriyarmu ameen.Godiya ta tabbata ga Sarkin da ya busa mana numfashi mai iko kan komai da kowa.Allah ubangiji kaine mai biyan bukatar wanda bashida bukata.Ubangiji Allah shi kadaine bai haifa ba kuma ba haihuwarsa akayi ba,musani bashida farko basida karshe mai rahama da gafara mai jin kan bayinsa.Ya ubangiji Allah mun gode maka da ka tashemu cikin koshin lafiya da imani.Allah ubangiji ya tsare mana mutuncinmu da Ameen. Sako Haruna Babare

13/06/2023

Salam alaikum Barkanmu da asuba da fatan an wayi garin Talata lafiya,Allah kaji kan iyayenmu da yan,uwanmu da dukkannin musulmi baki daya,Allah ka shirya mana zuriyarmu ameen.Alhamdu lillah ya yan,uwa Godiya ta tabbata ga Allah wanda ya dau rayukanmu cikin dare ya kuma maida mana dashi da safe Allahu akbar wasu kuma aka wuce dasu s**a Mutu.Ya ubangiji Allah kaji kan wadanda s**a rigamu gidan gaskiya mu kuma kasa mucika da imani,ubangiji ka yafe mana laifukanmu kasa aljannar firdausi tazamo makoma garemu.Ya Allah kasa yau tafi jiya ubangiji kasa gobe ta zama tafi yau.Allah ka tsare mutuncinmu da addininmu da imaninmu ameen.sako daga Haruna Babare

11/06/2023

اللهم صل على سيدنا محمد .

Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar na uku ya sanar da ganin jaririn watan Ramadan na shekarar 2023 a wasu...
22/03/2023

Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar na uku ya sanar da ganin jaririn watan Ramadan na shekarar 2023 a wasu sassan Najeriya.

Karin bayani -

Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar na uku ya sanar da ganin jaririn watan Ramadan na shekarar 2023 a wasu sassan Najeriya.

Allahamdulillah Allah mungodiya Allah yatayaka riko  sayyadi Tijjani sani auwal
18/02/2023

Allahamdulillah Allah mungodiya Allah yatayaka riko sayyadi Tijjani sani auwal

Salam alaikum Barkanmu da asuba da fatan mun wayi garin laraba lafiya Allah kaji kan iyayenmu da yan,uwanmu da dukkan mu...
08/02/2023

Salam alaikum Barkanmu da asuba da fatan mun wayi garin laraba lafiya Allah kaji kan iyayenmu da yan,uwanmu da dukkan musulmi baki daya,Allah ka shirya mana zuriyarmu shirin addinin musulunci ameen.Ya dan,uwa dake yar,uwa a duniya komai ka rasa zaka iya samun wanda ya fishi amma banda kwanakin rayuwarka,idan sun tafi sun tafi kenan,domin haka karka bata rayuwar ka wajen abinda bazai amfane ka ba,yi kokari wajan yin abinda zai amfaneka duniya da lahira,Allah ya tsare mutuncinmu da addininmu da imaninmu ameen.sako haruna babare

Salm barkanmu da safiya Ya LADIFU : Kasanya Mu Cikin Ludufinka, Kayi Mana Mafita, Kajibanci Al’amuranmu, Kaciyar Damu Da...
03/02/2023

Salm barkanmu da safiya Ya LADIFU : Kasanya Mu Cikin Ludufinka, Kayi Mana Mafita, Kajibanci Al’amuranmu, Kaciyar Damu Daga Taskarka, Kajiqanmu Da Magabatanmu. Alfarmar Sayyiduna RASULLAH SALLALAHU ALAIHI WASALLAH Barkanmu da Safiyar Juma’a 🕌📿 haruna babare.

Address

No 809 Kofar Mazugal Dala Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Markaz Almu'allim Lawan Alhafiz posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category