ABBA GIDA GIDA is Workings

ABBA GIDA GIDA is Workings Domin yada ayyukan me girma gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf.

Construction 🚧 of Classrooms at Sabon Layi Primary School, Bichi Local Govt, Kano State.
11/10/2024

Construction 🚧 of Classrooms at Sabon Layi Primary School, Bichi Local Govt, Kano State.

A masu rike da madafin iko a jihar Kano zamuci gaba da kare martabar wannan bayin da guda uku tare da bayyana irin kokar...
04/10/2024

A masu rike da madafin iko a jihar Kano zamuci gaba da kare martabar wannan bayin da guda uku tare da bayyana irin kokarin da suke wajen sauke nauyin da aka dora musu✊

Abba K Yusuf Kano State Governor
Rufai Hanga RH Senator Kano central
Idris Dankawu kumbotso representative

Dama kullum muna kawo ayyukan me girma gwamna ba dare ba rana insha Allahu yanzu zamu fara kawo irin ayyukan da Sanatan Kano Ta Tsakiya yakeyi da irin ayyukan da dan majalisar tarayya me wakiltar karamar hukumarmu ta KUMBOTSO Hon Idris Dankawu yakeyi da wanda zaiyi anan gaba.

Allah yayi muku jagora🙏❤️🙏

Malam Musa Rafin Kuka ✍️
❤️⚪❤️⚪❤️⚪❤️⚪❤️

Ongoing construction of 11km rural access road from Dambatta to Diggol Village.  .
26/09/2024

Ongoing construction of 11km rural access road from
Dambatta to Diggol Village.

.

24/09/2024

An fara cire poles din Streetlights din Zoo road. Za’asa na Solar nan da yan kwanaki.

.

Renovated Classrooms at Dingim Special Primary School, Minjibir Local Govt, Kano State.
24/09/2024

Renovated Classrooms at Dingim Special Primary School, Minjibir Local Govt, Kano State.

Address

Rafin Kuka Zoo Road Kano
Kano
700224

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABBA GIDA GIDA is Workings posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share