Pdp youth political forum fagge

Pdp youth political forum fagge  Tabbatar da nasarar jam’iyyar PDP tun daga matakin tarayya har matakin jiha.
 yada manufofin kwankwasiyya da wayarwa matasa kai

Allah yasa haka shine mafi alkhairi
25/02/2022

Allah yasa haka shine mafi alkhairi

Kano mi shiga uku
15/09/2021

Kano mi shiga uku

15/09/2021

Matan unguwar “Cika Sarari” da ke Medile a ƙaramar hukumar Kumbotso anan Kano sun gudanar da wata zanga-zangar lumana. Zanga-zangar ta su, sun yi ta ne domin nuna fushin su kan rashin hasken wutar …

*PDP YOUTH POLITICAL FORUM FAGGE*Slm. Wannan kungiya tana taya members da sauran al'umar musilmi barka da shan ruwa da f...
08/05/2020

*PDP YOUTH POLITICAL FORUM FAGGE*

Slm. Wannan kungiya tana taya members da sauran al'umar musilmi barka da shan ruwa da fatan Allah yakarbi ibadummu

Sannan muna amfani da wannan dama wajen nuna godiya ga (SULAIMAN MUHAMMAD VICE ADAMU) daya daga cikin jigo kuma makusanci ga dan majalissar jiha mai wakiltar karamar hukumar fagge a tsagin jam'i yar PDP wajen baiwa mutum 10 daga cikin wannan kungiya tallafin kayan abinci, Allah yasaka da alkhairi

Sakon godiya daga:

Abubakar Khalid Sulaiman (Secretary)

Hussaini Sama'ila Mai Omo (Welfare officer)

A madadin daukacin 'yan wannan kungiya muna mika sakon taaziya ga iyalan marigayi malam OC muna addua Allah yajikansa ya...
30/04/2020

A madadin daukacin 'yan wannan kungiya muna mika sakon taaziya ga iyalan marigayi malam OC muna addua Allah yajikansa ya kuma kula da bayansa amin

Hon Nura Ali ShugabaMutum mai daraja Allah ya aiko da babban rabo.
28/06/2019

Hon Nura Ali Shugaba

Mutum mai daraja Allah ya aiko da babban rabo.

May your gentle soul rest in peace.   BABBA Hotoro
28/06/2019

May your gentle soul rest in peace. BABBA Hotoro

Aslm Alkm!Ya Allah Muna Rokon Ka, Ka Azurta Mu Da Ganin Watan Ramadhan Cikin Koshin Lafia Ka Bamu Ikon Yi Maka Ibadu Da ...
03/05/2019

Aslm Alkm!
Ya Allah Muna Rokon Ka, Ka Azurta Mu Da Ganin Watan Ramadhan Cikin Koshin Lafia Ka Bamu Ikon Yi Maka Ibadu Da Ikhlasi Ka Karbi Ibadunmu Ka Bamu Lafia Da Zaman Lafia Ameen...
Barkan mu Da Juma'a!

Alhamdulillah for everythingTGIF
03/05/2019

Alhamdulillah for everything
TGIF

Abban dai Abban daidaga yara har manyaYa Allah kabamu nasaraYa Allah ka tabbatarwa Abba Gida Gida kujerar Gwamnan kanoYa...
25/04/2019

Abban dai Abban dai
daga yara har manya

Ya Allah kabamu nasara
Ya Allah ka tabbatarwa Abba Gida Gida kujerar Gwamnan kano
Ya Allah idan kabashi ka iya masa ya Allah

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Pdp youth political forum fagge posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share