Suleman Gano

Suleman Gano army

20/01/2024
Su murja an zama Jan wuya, har a BUK Exam, kare ma yana da ranarsa
29/10/2023

Su murja an zama Jan wuya, har a BUK Exam, kare ma yana da ranarsa

TABBAS RAYUWAR DA TAFI AMINCI KUMA TAFI DADI.JIYA BA YAU BÁ: Wanne Abincin Sallah Ne Ka Taɓa Kaiwa A Lokacin Ƙuruciyarka...
05/10/2023

TABBAS RAYUWAR DA TAFI AMINCI KUMA TAFI DADI.

JIYA BA YAU BÁ: Wanne Abincin Sallah Ne Ka Taɓa Kaiwa A Lokacin Ƙuruciyarka Aka Ba Ka Kuɗin Da Ba Ka Mance Ba Har Yanzu

Sannan ka taɓa yin barin abincin sallah

HAPPY INDEPENDENT DAY TO ALL NIGERIAN PEOPLE, YA ALLAH KA GYARAMANA KASAR TA GADO NIGERIA DON ARZIKIN ANNABI MUHAMMADU S...
01/10/2023

HAPPY INDEPENDENT DAY TO ALL NIGERIAN PEOPLE, YA ALLAH KA GYARAMANA KASAR TA GADO NIGERIA DON ARZIKIN ANNABI MUHAMMADU S A W,🤲🤲🤲

Yanzu muka fara RUWA DA MATAGE AlkairiAdadin faduwar ka a rayuwa Adadin nasararkaALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ALHAMDULILL...
30/09/2023

Yanzu muka fara RUWA DA MATAGE Alkairi
Adadin faduwar ka a rayuwa Adadin nasararka
ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH

20/09/2023

GAWUNA FOR GOVERNOR KANO STATE, DAN KANIYAR MUTUM

Alhamdulillah Masha Allah, saura kujerar RUWA DA MATAGE zamu kwato su wallahi
20/09/2023

Alhamdulillah Masha Allah, saura kujerar
RUWA DA MATAGE zamu kwato su wallahi

Assalamualaikum warah matullah ta Allah wabarakah atuhu Ina taya yan uwa murnar zagayowar watan da aka Haifi Sillar Arzu...
17/09/2023

Assalamualaikum warah matullah ta Allah wabarakah atuhu Ina taya yan uwa murnar zagayowar watan da aka Haifi Sillar Arzukin mu.

Assalatu wassalamu Alaika Ya Rahamatullah (SALLAHU ALAIHU WASSALAM) sako daga SULAIMAN AUWALU GANO

14/02/2023

Address

Gano K/gabas
Kano

Telephone

+2348022466920

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Suleman Gano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Suleman Gano:

Share

Category