Yan Amana

Yan Amana Yan Amana na kawo labarai, nishadi, da tattaunawa masu ma'ana. Ku kasance tare da mu!
(3)

16/04/2026

Idan Aka Sami Man Fetur a Bayan Gidanka Na Gwamnati Ne, Idan Aka Sami Buhun Wiwi Ko Zaka Mutu Nakane..πŸ˜€

03/04/2026

A jahar kano tinubu ya siyo waya ya manta da battery πŸ˜‚
30/03/2026

A jahar kano tinubu ya siyo waya ya manta da battery πŸ˜‚

29/03/2026

Za kabi
Kwankwaso
ADC?

28/03/2026

πŸ™‡ me
yake cinye maka
kudi πŸ’°β“

18/03/2026

DA DUMI-DUMI: Wani Masani Ya Yi Hasashen Azumin Bana Zai Iya Kaiwa 31 Saboda Sauyin Yanayi

28/02/2026

Dade na tafi yajin aikin saboda cin amanar da akayi jagora
Amma wallahi sai na fada
FALLE DAΖ³A CE

24/02/2026

Wace karya ce kana yaro aka yi ma, yanzu idan ka tuna kake dariya? πŸ˜†

Jagoran fita kunya
12/02/2026

Jagoran fita kunya

07/02/2026

Ina yan uwana makafi. Kuzo muyi zumunci
πŸ§‘β€πŸ¦―πŸ€ΈπŸ‘‹πŸ˜‚

06/02/2026

Kwankwaso
da
talaka
5&6

05/02/2026

A siyasar jahar Kano Kwankwaso kawai rayayye
Ina karya nake ku tambayi gwamna

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yan Amana posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share