ANNUR Electronics NIG LTD

ANNUR Electronics NIG LTD Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ANNUR Electronics NIG LTD, Kofar Wambai Masallacin kan Fadala, Kano.

17/09/2025
Akwai fulutun da baka buƙatar kunna inji dan haskaka sassan guraren taro.
15/09/2025

Akwai fulutun da baka buƙatar kunna inji dan haskaka sassan guraren taro.

Assalamu alaikum warahmatullah wabar katuhu.Muna Addu'a addu'a Allah ya sanya albarka cikinnemanmu.
07/08/2025

Assalamu alaikum warahmatullah wabar katuhu.

Muna Addu'a addu'a Allah ya sanya albarka cikinnemanmu.

Assalamu alaikum warahmatullah wabar katuhu.Ƴan uwa muna muku jinjina da fatan alkairi da fatan kuna cikin ƙoshin lfy.Mu...
16/07/2025

Assalamu alaikum warahmatullah wabar katuhu.

Ƴan uwa muna muku jinjina da fatan alkairi da fatan kuna cikin ƙoshin lfy.

Muna kuma ƙara tallata muku kayan wannan kamfani namu kamar yadda muka saba, muna fatan zamu cigaba da kasancewa tare.

08/01/2025
A RANAR 27/12/2023 = 14-06- 1445. MUKA BUƊE WANNAN KAMFANI NA  ANNUR CLETRONICS NIG LTD WANDA YAKE NUMBAR 416 K/WAMBAI M...
26/12/2024

A RANAR 27/12/2023 = 14-06- 1445.
MUKA BUƊE WANNAN KAMFANI NA
ANNUR CLETRONICS NIG LTD WANDA YAKE NUMBAR 416 K/WAMBAI MALAFA OPP MASALLACIN KAN FADALA.

A YAU KUMA JUMA'A 27/12/2024=26-06-1446 KANFANIN YAKE CIKE SHEKARA ƊAYA (1) DA FARA GABATAR DA HARAKAR KASUWANCIN DA AL'UMMA.

HAKIƘA A TSAWAN WANNAN LOKACI BAZAMU MANTA DA MALAMAI, ƳAN UWA, MAƘOTA, ABOKAI, DADUKKAN ABOKAN MU'AMULLBA MUSAMMAN YADDA SUKE BAYYANA JINDAƊIN MU'AMALLARMU DASU DA KUMA ADDU'O'INMU MUNA GODIYA ƘWARAI BISA KULAWARKU GAREMU.

MUNA KUMA YIN ALBUSHIR GAREKU CEWA ZAMU CIGABA DA INGANTA WANNAN KAMFANI DA SABBIN KAYAIYY AIKIN HASKE/HUTA DAMA SAURAN AL'AMURAN RAYUWA BAKI ƊAYA..

Address

Kofar Wambai Masallacin Kan Fadala
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ANNUR Electronics NIG LTD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share