Buhari Ganduje Apc Media Mobilization

Buhari Ganduje Apc Media Mobilization Wayar Da Kan Al'umma Don Cigaba

Fatanmu a 2023 Da Yardar Allah.Owelle Anayo Rochas Okorocha
24/01/2021

Fatanmu a 2023 Da Yardar Allah.
Owelle Anayo Rochas Okorocha

16/11/2018

Kungiyar Buhari/Ganduje APC Media Mobilization, Karkashin Jagorancin Hon. Dalladi Maifata Sharada.
Muna Sanar da Membobin Kungiya Taro na Gaugawa a Wajen da aka sabayi.
Gobe Asabar 17/11/2018
Da Karfe 12:00pm
A Wurin da aka Sabayi.
Zuwan nada Muhimmanci.

Signed
Secretary
Comrade Abubakar Abdullahi Dangarinnan
P.R.O
Dini Falalu Fagge

25/08/2018

Inna Lillahi wainna Ilaihir raji'un. A Madadin Membobin Wannan Kungiya, Muna mika Sakon Ta'aziyya ga Hon. Bashir Dandalama, Wanda yayi Rashin Mahaifiyar A Daren jiya. Muna Addu'ar Allah ya Gafarta mata, yasa Aljanna Makomarta.

Comrade Abubakar Abdullahi Dangarinnan
Secretary.

A Madadin Kungiyar BUHARI GANDUJE APC MEDIA MOBILIZATION Bisa Jagorancin Hon. Dalladi Mai Fata Sharada, muna taya Dr. Ab...
18/08/2018

A Madadin Kungiyar BUHARI GANDUJE APC MEDIA MOBILIZATION Bisa Jagorancin Hon. Dalladi Mai Fata Sharada, muna taya Dr. Abdullahi Umar Ganduje murnar Nadin da akayi masa na Aguna Echemba 1 of Igbo land. Allah ya taya riko. Haka kuma wannan kungiya na Godiya ga Khadimul Islam bisa bada kudin kayan biyar Sallah daya yiwa yan' Media na Jihar Kano. 4+4 Baba Buhari da Ganduje

Comrade Abubakar Abdullahi
Dangarinnan
Secretary

08/08/2018

Innalillahi Wainna Ilaihir Rajiun.
Allah ya yiwa Babban Yaya ga Shugaban Wannan Kungiya ta Buhari Ganduje APC Media Mobilization Hon. Dalladi Maifata Sharada Rasuwa a Jiya. Muna Addu'ar Allah ya Gafarta Masa yasa Aljanna Makomarsa Amin.

Comrade Abubakar Dangarinnan
Secretary
8/8/2018

03/06/2018

Salam, Amadadin Kungiyar Buhari Ganduje APC Media Mobilization, Muna Godiya Ga Hon. Murtala Sule Garo, Hon. Engr. Aminu Aliyu Wudil, Hon. Sulaiman Abdurrahman Kawu Sumaila. Game da Tallafawa wannan Kungiya da sukayi da Kayan Abinci. Allah ya saka da Alheri.
Signed.
Comrade Abubakar Dangarinnan
Secretary

Ziyarar Kungiyar BUHARI GANDUJE APC MEDIA MOBILIZATION ta Jihar Kano ta kaiwa Mai Girma PPS Malam Ibrahim Muhammad Kanka...
26/04/2018

Ziyarar Kungiyar BUHARI GANDUJE APC MEDIA MOBILIZATION ta Jihar Kano ta kaiwa Mai Girma PPS Malam Ibrahim Muhammad Kankarofi, ya kuma Jaddada Goyon Bayansa ga wannan Kungiya.

Ziyarar Kungiyar BUHARI GANDUJE APC MEDIA MOBILIZATION ta kaiwa MD ta ARTV Hajiya. Sa'a Ibrahim
24/04/2018

Ziyarar Kungiyar BUHARI GANDUJE APC MEDIA MOBILIZATION ta kaiwa MD ta ARTV Hajiya. Sa'a Ibrahim

22/03/2018

Ziyarar Kungiyar Buhari Ganduje APC Media Mobilization ta kaiwa MD Radio Kano Alh. Umar Saidu Tudun Wada

02/03/2018

Wannan Kungiya an Kafatane domin Tallata Aiyuka da Kuma Nasarorin da Gwamnatin Shugaba Buhari ta samu a Kasa baki daya, da kuma Gwamnatin Khadimul Islam Dr. Abdullahi Umar Ganduje. Zamu cigaba da wayar dakan Al'umma Don Cigaba.

Comrade Abubakar Dangarinnan
Secretary.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Buhari Ganduje Apc Media Mobilization posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share