PRNigeria Hausa

PRNigeria Hausa ArewaAgenda, a media platform for national unity, peaceful coexistence and economic posterity of Nigeria

Matatar Ɗangote za ta maida wa kwastomominta naira 65 kan kowace lita man fetir
04/03/2025

Matatar Ɗangote za ta maida wa kwastomominta naira 65 kan kowace lita man fetir

Matatar man Ɗangote ta ce za ta mayar wa kwastomomin da s**a sayi litar man fetur, sama da farashin da ta sanar za a iya samu a hannun manyan abokan huldarta irinsu AP da Heyden da kuma MRS a fadin Najeriya, cikon Naira 65 da aka ƙara musu. Wanan mataki dai ya biyo bayan sanarwar […]

29/07/2024

Labaran Kasa

Gwamnatin Najeriya za ta Fara Sayarwa Matatar Dangote ɗanyen mai a Kan Naira https://hausa.arewaagenda.com/sayarwa-dangote-mai-naira/

IG Egbetokun ya Umarci Jami’an ƴan Sanda da su kare Masu Zanga-Zanga https://hausa.arewaagenda.com/egbetokun-umarni-kare/

Ƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Dagacin Sabon Birni na Jihar Sokoto https://hausa.arewaagenda.com/yanbindiga-garkuwa-dagaci/

Ƴan Wasan Barca da za su Buga Wasan Sada Zumunta a Amurka https://hausa.arewaagenda.com/barca-wasan-sada-zumunta/

Sojojin Najeriya Sun Kashe ƴan Ta’addan Boko Haram a Borno https://hausa.arewaagenda.com/sojoji-kashe-yanta-addan/

Leƙen Asiri: Rasha ta K**a Mutune 25 https://hausa.arewaagenda.com/rasha-kama-mutane/

Fyaɗe: An Zargi ɓangarori da ke Yaƙi a Sudan da Cin Zarafin Mata https://hausa.arewaagenda.com/yaki-sudan-zarafin-mata/

Wike ya yi Kira ga Matasa a Babban Birnin Tarayya da Kada su Shiga Zanga-Zanga https://hausa.arewaagenda.com/wike-kira-matasa-zangazanga/

Arsenal ta Sayi Calafiori Daga Bologna https://hausa.arewaagenda.com/arsenal-sayi-calafiori-bolonga/

NLC ta Amince da dubu 70 matsayin mafi karancin Albashi a Nijeriya
18/07/2024

NLC ta Amince da dubu 70 matsayin mafi karancin Albashi a Nijeriya

Kungiyar ƙwadago ta NLC ta sanar da amincewarta da naira 70,000 a matsayin mafi karacin albashi ga ma’aikatan ƙasar Nijeriya. Shugaban Najeriya Bola Tinubu ne ya amince da sabon albashin a ganawarsa da wakilan ƙungiyoyin ƴan ƙwadago na ƙasar a ranar Alhamis. Wannan na zuwa ne bayan kwashe ts...

Shugaba Tinubu ya Amince da N70,000 a Matsayin Mafi Karancin Albashi ga Ma'aikatan Najeriya
18/07/2024

Shugaba Tinubu ya Amince da N70,000 a Matsayin Mafi Karancin Albashi ga Ma'aikatan Najeriya

Shugaba Bola Tinubu ya amince da N70,000 a matsayin mafi karancin albashi ga ma’aikatan Najeriya, inda ya yi alkawarin

Gwamnan Kano ya kadu bisa rasuwar 'Yan uwan Kwamishina a jihar
18/07/2024

Gwamnan Kano ya kadu bisa rasuwar 'Yan uwan Kwamishina a jihar

Gwamnan jihar Kano Abba kabir Yusuf ya bayyana kaduwar sa bisa mutuwar ‘yan uwa da ‘yar kwamishinan ma’aikatar ilimi mai zurfi na jihar Dr. Yusuf Ibrahim Kofar Mata. sakamakon iftila’in gobara. Wannan na kunshe ta cikin wata sanarwa da darakta yada labaran Gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ...

Masu garkuwa sun saki mahaifiyar mawaƙi Rarara
18/07/2024

Masu garkuwa sun saki mahaifiyar mawaƙi Rarara

Mahaifiyar fitaccen mawaƙin nan na siyasa, Dauda Kahutu Rarara, wato Hajiya Halima Adamu, ta shaƙi iskar ’yanci bayan ’yan bindigar da s**a yi garkuwa da ita sun sako ta. Mawaƙi Rararan ne ya tabbatar da sakin nata a shafinsa na Instagram, inda ya ce an sako ta ne da sanyin safiyar Laraba. Ya...

Gwamna Kano ya nada sabbin sarakuna masu daraja ta biyu
17/07/2024

Gwamna Kano ya nada sabbin sarakuna masu daraja ta biyu

Biyo bayan sanya hannu da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi na dokar Samar da masarautu masu daraja ta biyu a jihar Kano. Gwamnan ya amince da nadin Alhaji Muhammad Mahraz Karaye, a matsayin Sarkin Karaye, wanda kafin wannan nadin ya kasance Hakimin karamar hukumar Rogo. ta cikin wata takardar sanarwa d...

Gwamnan Kano ya sa hannu kan dokar sarakuna masu daraja ta biyu a jihar
17/07/2024

Gwamnan Kano ya sa hannu kan dokar sarakuna masu daraja ta biyu a jihar

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu kan dokar kafa masarautu masu daraja ta biyu a jihar a yammacin talata. Gwamnan ya sanya hannu kan kudirin bayan majalisar dokokin jihar ta amince da shi ya zama doka. Read Also: Atiku ya zargi Tinubu da jefa Al’ummar Nijeriya mawuyacin hali Kudurin kirkirar ...

'Yan ta'adda sun yi garkuwa da mutane 150 tare da kashe 4 a jihar Zamfara
17/07/2024

'Yan ta'adda sun yi garkuwa da mutane 150 tare da kashe 4 a jihar Zamfara

Rahotannin daga jihar Zamfara na bayyana cewa ‘yan taádda masu garkuwa da mutane domin karbar kudin fansa sun yi garkuwa da mutane 150 cikin su har da yara kanana a kauyen Dan isa dake karamar hukumar kaura Namoda dake jihar. harin ya faru ne makwanni kadan bayan da ýan bindigara s**a saki mutun...

Atiku ya zargi Tinubu da jefa Al'ummar Nijeriya mawuyacin hali
17/07/2024

Atiku ya zargi Tinubu da jefa Al'ummar Nijeriya mawuyacin hali

Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa karkashin inuwar babbar jam’iyyar hamayya ta PDP a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa halin yunwa da ake ciki a Nijeriya manufofin gwamnatin APC karkashin jagorancin Tinubu ne su ka haifar da shi babu gaira babu dalili. ...

Majalisar jihar Kano ta kirkiri Sabbin Masarautu
17/07/2024

Majalisar jihar Kano ta kirkiri Sabbin Masarautu

Kudurin kirkirar sarakuna masu daraja ta biyu ya tsallake karatun farko a majalisar dokokin Kano Sabon kudurin ƙirƙirar sakaruna masu daraja ta biyu ya tsallake karatu na farko a zauren Majalisar Dokokin Jihar Kano. Sabbin Sarakunan da aka ƙirƙira dai sune na Rano, Ƙaraye da kuma Gaya. A cewar ...

How 119 Prison Inmates Escaped after Heavy Rainfall-NCoS
25/04/2024

How 119 Prison Inmates Escaped after Heavy Rainfall-NCoS

A heavy downpour that lasted for several hours in the night has wreaked havoc on the Medium Security Custodial Centres, Suleja, Niger

Address

Kofar Famfo
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when PRNigeria Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to PRNigeria Hausa:

Share