Kwankwasiyya youth mobilization forum

Kwankwasiyya  youth mobilization forum Wannan shafin masoya kwankwaso ne Muna wa kowa barka da zuwa

Mun tanadi hanyoyi biyu da zamu gajiyar da masu goyon bayan takarar tsofaffin ɓarayi da dalilai da hujjoji,Zamu baje tar...
13/06/2026

Mun tanadi hanyoyi biyu da zamu gajiyar da masu goyon bayan takarar tsofaffin ɓarayi da dalilai da hujjoji,

Zamu baje tare da rushe duk wata hanyar yaudarar da za subi domin su yaudari mutanen mu su faɗa tarkon su, Abunda yayi T-Pain shi yayi Atiku,

Wlh baza muyi Atiku ba, bashida Good Record, bashida kyakkyawar manufa dashi da Tunibu duk abu ɗaya ne, manufar su ɗaya ne akwai dalilai akan haka,

Zaɓan Atiku Abubakar ya zama shugaban ƙasa tamkar mu faɗo daga sama mu zarce cikin rijiya ne manufar su ɗaya da T-Pain,

Meye Atiku, meye Amechi? Tsofaffin ɓeraye, idan wani ya fito takara ku dunga binciken tarihin sa na siyasa kafin ku yaudaru dashi,

Tarihin nakasa Nigeria bazai cika ba sai an ambaci Obasanjo da mataimakin sa, waƴannan mutanen biyu Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un 😢 Allah ya tsare mu dasu daga ƙara samun wata dama a Nigeria,

Dole mu sake maimaitawa al'ummar mu Legacy ɗin sharrin da s**a bari a Nigeria domin mu ba wawaye bane, maciji baya saran mumini a rami ɗaya,

Baza muyi ba kuma baza mu bari ayi ba, maslahar mu tana zaɓan Obi/Kwankwaso Insha Allah baza muyi nadama ba.

✍️
Isa Mohammad Abu Sadiq Al'Nigeria
Jagoran Arewa O/K Movement

power bank soler kit ana iya chajin waya dashi location kano price 13500masu sari akwai ragi
15/04/2026

power bank soler kit ana iya chajin waya dashi location kano

price 13500

masu sari akwai ragi

Kasa fa ta Rikice
06/04/2026

Kasa fa ta Rikice

Bari muga wanda s**a san me suke 2027 waye Zabin ka Tsakani Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso Da Bola Ahmad Tinibu.
31/03/2026

Bari muga wanda s**a san me suke 2027 waye Zabin ka Tsakani Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso Da Bola Ahmad Tinibu.

Kaɗan daga cikin Yarjejeniya Tsakanin Kwankwaso da jam'iyar ADCWasu rahotanni sun bayyana cewa an cimma wata yarjejeniya...
31/03/2026

Kaɗan daga cikin Yarjejeniya Tsakanin Kwankwaso da jam'iyar ADC

Wasu rahotanni sun bayyana cewa an cimma wata yarjejeniya tsakanin Rabiu Musa Kwankwaso da manyan shugabannin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a matakin ƙasa.

Bisa ga bayanan da ke yawo, an amince cewa Kwankwaso ne zai bayar da ɗan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin jam’iyyar, tare da kasancewarsa jagoran ADC a jihar. Haka kuma, ana zargin cewa shi ne zai ba da sunan wanda zai zama shugaban jam’iyyar a Kano.

Rahotannin sun kuma nuna cewa za a ba shi wata muhimmiyar kujera a shugabancin jam’iyyar a matakin ƙasa idan aka gudanar da babban taron jam’iyyar (convention).

Dangane da zaɓen shugaban ƙasa, an ce Kwankwaso zai shiga zaɓen fidda gwani, inda aka cimma cewa duk wanda ya yi nasara, sauran za su mara masa baya domin haɗin kai.

Sai dai har yanzu babu wata sanarwa a hukumance daga jam’iyyar ADC da ke tabbatar da wannan yarjejeniya.

madugu sai yadda kacekoya kukaceyan amana?
30/03/2026

madugu sai yadda kace

koya kukaceyan amana?

Address

Kano
00007111

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya youth mobilization forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share