Abdulrahman Lafiya Jari Medicine Store

Abdulrahman Lafiya Jari Medicine Store Buy and selling of prescribed medicine in affordable price.

08/04/2026
08/04/2026

Celebrating my 7th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

07/04/2020

Thank you Muhammad buhari for Muhammad Buhari For president 2019 dandalin Dandalin Fasaha Nigeria Tashar Hajiya Youth Development Association Bebeji Bebeji Youth Organisation Support Bebeji Youth Organisation Support Dr. Abdullahi Umar GandujeBebeji Youth Organisation Support Dr. Abdullahi Umar Ganduje Abdullahi Umar Ganduje for your support

01/04/2020

Watch it now

4+4 kobakwaso....
10/02/2020

4+4 kobakwaso....

Kowa yayi comments da ameeen......
10/02/2020

Kowa yayi comments da ameeen......

Kotun Kolin Najeriya ta yi watsi da karar dan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin jam'iyyar PDP, Abba Kabir Yusuf, ta...
20/01/2020

Kotun Kolin Najeriya ta yi watsi da karar dan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin jam'iyyar PDP, Abba Kabir Yusuf, tare da tabbatar wa Gwamna Abdullahi Umar Ganduje kujerar.
Wata tawaga ta alkalan Kotun ce a karkashin jagorancin Mai Shari'a Sylvester Ngwuta yanke hukuncin ranar Litinin.
Sauran alkalan sun hada da Mai Shari'a Kudirat Kekere-Ekun da Mai Shari'a Olukayode Ariwoola da Mai Shari'a Amina Augie da kuma Mai Shari'a Uwani Abba-Aji.
Wannan hukunci na Kotun Koli na nufin Abba Gida-Gida, kamar yadda aka fi saninsa, ba zai iya kara daukaka karar ba.
A ranar 12 ga watan Afrilun 2019 ne, Abba ya fara kai koke a gaban kotun sauraron kararrakin zabe da ke zamanta a titin Miller a babban birnin jihar ta Kano.
A wancan lokacin ya shaida wa BBC cewa sun je kotun ne domin su gabatar da dukkan takardunsu na korafe-korafe da lauyoyinsu s**a tsara a kan zabukan da s**a gudana na gwamna.
Dan takarar gwamnan ya ce a zaben da aka yi ranar 9 ga watan Maris na 2019, Hukumar Zabe ta Kasa a jihar ta sanar da sakamakon inda ta bayyana cewa jam'iyyar PDP ce ke kan gaba.
To amma daga bisani hukumar ta ce zaben bai kammala ba, inda aka sake yin wani a ranar 23 ga watan na Maris aka kuma bayyana dan takarar jam'iyyar APC, wato Gwamna Ganduje a matsayin wanda ya yi nasara, "bayan kuma kowa ya san duk abubuwan da s**a faru a yayin zaben," in ji Abba.
Sai dai kotun sauraron kararrakin zaben ta yi watsi da karar tasa.
Kotun daukaka kara
Daga bisani ya kai karar gaban Kotun Daukaka Kara, wadda ita ma, a watan Nuwamban 2019, ta yi watsi da karar da jam'iyyar PDP ta shigar gabanta.
Kotun ta yi watsi ne da ikirari 24 da Abba Kabir da kuma PDP s**a gabatar mata.
Me ya faru tun farko?
Abba Yusuf ya sha kaye a hannun Gwamna Abdullahi Umar Ganduje a karashen zaben da aka yi, duk da cewa shi ne kan gaba a zaben farko wanda bai kammala ba.
Ganduje ya ci zaben ne na biyu da tazarar kuri'a 35,637 inda jam'iyyarsa ta APC ta samu kuri'a 45,876 yayin da PDP ta samu 10,239.
Idan aka hada sakamakon

03/10/2019

SANARWa!
SANARWA!!
SANARWA!!!
Amamadin dukkan yan kwamati na wannan shafi
mai albarka muna rokon ALLAH ya sakawa mai
gidan man nan da alkairi bisa irin taimakon
dayakeyiwa alumma muna rokon ALLAH ya sanya
aljannace makomarsa ameen dashi da dukkan
iyalansa da danginsa ameen.
wannan ba kowa bane face mai gidan mannan
wato A A RANO .... Sannan muna rokon duk
wanda ya karanta wannan sako, godiya yai
comment da ameen MUN GODE!

Address

Dorayi Chiranci
Kano

Telephone

+2348027745974

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulrahman Lafiya Jari Medicine Store posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share