04/07/2019
*MeManSaleta New Media*
*Attention!* *Attention!!*
Muna godiya ga *Dr Abdullahi Umar Ganduje* a bisa girmamawa da ya yi ta hanyar nada *Director General na Sardaunan Kano, kuma jagoran tafiyar siyasar gidan Sardaunan Kano,* wato Dr Umar Musa Mustapha (MeManSaleta) a matsayin MD mai kula da *WRECA*.
Muna godiya tare da fatan Allah ya taimaki Gwamnatin Kano.
Bayan haka muna kira tare da bada shawara ga Dr Umar Musa Mustapha (MeManSaleta) da ya ci girma ya barwa mutane na kasa wannan matsayin da aka bashi domin munsani cewa wannan ba wani sabon abune agareshi ba, saboda yakai kimanin shekaru 20 yana rike da matsayin MD a nan gida Nigeria da Kasashen waje.
Munsani cewa *Dr Umar Musa Mustapha*
yana da digiri na biyu *(Master degrees)* guda shida *(6)* da kuma digiri na uku *(Doctorate degree)* guda Uku *(3).* Aciki harda *PhD Development Economics and Finance* dakuma *Engineering Doctorate (Eng D)* dakuma *Doctor of Sustainable Agriculture (DSA).*
Dr Umar kwararren masanine a fanni kamar haka:
1. Engineering Works, Services, and Management.
2. Financial Management, Revenue Generation, Allocation and Control.
3. Economic Policy, Industrialization, Trade and Investment.
4. Oil, Gas and Energy Resources: Technology, Markets and Geopolitics.
5. Manufacturing: Technology, Innovation and Product Design.
6. Land, Housing and Urban Policy and development.
7. Sustainable Agricultural Systems, Technology and Finance.
Bugu da kari Dr Umar is a Dynamic, transformational and thoroughbred Decision-Maker having held various visible leadership roles like *Board Chairman, Pro-Chancellor, Managing Director and Senior Consultant* while working for world-class Multinationals and Nigerian Public Sector Organizations. He was the immediate past Chairman and Pro-Chancellor of Nigeria’s premier University, University of Ibadan.
Don haka muna maka fata Allah ya kawo maka Babban rabo mai amfami wadda zai baka damar taimakon al'umar jihar Kano da Kasa baki daya.
*Sanarwa Daga:*
*MeManSaleta New Media*