Fans of Hon Ishaq Idris Alaramma SSA Islamiyyu to the Governor of Kano

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • Fans of Hon Ishaq Idris Alaramma SSA Islamiyyu to the Governor of Kano

Fans of
Hon Ishaq Idris Alaramma SSA Islamiyyu to the Governor of Kano For the movement of Hon Ishaq Idris Alaramma

Yau kenan yayin da babban mataimaki na musamman ga gwamna jahar kano akan harkokin Isilamiyyu na jahar kano mai girma ho...
09/09/2023

Yau kenan yayin da babban mataimaki na musamman ga gwamna jahar kano akan harkokin Isilamiyyu na jahar kano mai girma hon Ishaq Idris aramma tarauni ya karbi bakuncin malaman makarantun Isilamiyyun madarasatul raidatul ulumi watahfizul kuranil kareem rauda dake ungogo local government da madarasatul saqalaini likifayatid dha afai watahfizul quran Isilamiyya a office din sa dake gidan muttala

Amadadin mai bawa gwamna shawara akan harkokin Isilamiyyu na jahar kano mai girma hon Ishaq Idris aramma tarauni muna ta...
08/09/2023

Amadadin mai bawa gwamna shawara akan harkokin Isilamiyyu na jahar kano mai girma hon Ishaq Idris aramma tarauni muna taya mai girma gwamnan jahar kano H, E Engr Abba kabir yusif murnar cika kwana dari masu albarka akan mulki Allah ya doraka akan makiyan ka

Mai bawa gwamna shawara akan harkokin Isilamiyyu kenan hon Ishaq Idris aramma tarauni tare da  sakataran gidan gwamnanti...
08/09/2023

Mai bawa gwamna shawara akan harkokin Isilamiyyu kenan hon Ishaq Idris aramma tarauni tare da sakataran gidan gwamnantin jahar kano Dr baffa bichi

07/09/2023

Address

Darmanawa
Kano

Telephone

+2347010777579

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fans of Hon Ishaq Idris Alaramma SSA Islamiyyu to the Governor of Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Fans of Hon Ishaq Idris Alaramma SSA Islamiyyu to the Governor of Kano:

Share