DR UMAR GARBA

DR UMAR GARBA i belong to everybody and i belong to nobody Yan kumbotso muna bukatar chanji, A wajan Allah muke nema ga sabon jini nan muh'd fairuz

29/05/2026
Allah ka bamu sa'a.
15/05/2026

Allah ka bamu sa'a.

Jiya kenan 28_04_2026 a wata ziyara da nakai wa Mai girma Jagora a gidansa dake Abuja domin tattauna wasu batutuwa. Muna...
29/04/2026

Jiya kenan 28_04_2026 a wata ziyara da nakai wa Mai girma Jagora a gidansa dake Abuja domin tattauna wasu batutuwa.
Muna adduar Allah ya cikawa me gidanmu burikansa na alkhairi. Ameen.

Dr. Umar Garba

A madadin Dr. Umar Garba , tsohon shugaban hukumar kare hakkin masu saya da sayarwa ta Jihar Kano, tare da daukacin mago...
13/04/2026

A madadin Dr. Umar Garba , tsohon shugaban hukumar kare hakkin masu saya da sayarwa ta Jihar Kano, tare da daukacin magoya bayansa, muna mika sakon ta’aziyya ga Hon. Umar Ibrahim Balla bisa rasuwar mahaifiyarsa a wannan rana ta 13/04/2026.

Hakika wannan babban rashi ne ba kawai ga iyali ahalinta kadai ba, har ma ga abokai da ‘yan uwa baki daya. Muna rokon Allah (SWT) Ya jikanta da rahama, Ya gafarta mata, Ya kuma sanya Aljannatul Firdaus ta zama makomarta.

Muna kuma addu’ar Allah Ya ba iyalanta da daukacin ‘yan uwa hakurin jure wannan rashi.

Allah Ya jikan Hajiya da rahama, Ya kuma sa mu dace da samun rahamarsa a kodayaushe.

Amin.

Sanarwa daga:

SANI ABDULLAHI IBRAHIM

A wannan ranar ta Alhamis, 09/04/2026, tsohon shugaban Hukumar Saye da Sayarwa ta Jihar Kano, Dr. Umar Garba , tare da d...
09/04/2026

A wannan ranar ta Alhamis, 09/04/2026, tsohon shugaban Hukumar Saye da Sayarwa ta Jihar Kano, Dr. Umar Garba , tare da dimbin magoya bayansa, sun kai ziyara ta girmamawa da jaje ga tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo, wanda shahararren masanin akidar Kwankwasiyya ne.
Ziyarar ta kasance wata dama ta nuna tausayi, goyon baya da kuma karfafa zumunci tsakanin shugabannin siyasa da al’umma. Haka kuma, an yi amfani da wannan ziyara wajen tattauna muhimman al’amuran da s**a shafi ci gaban al’umma da siyasa a jihar Kano.
Muna addu’ar Allah Ya karbi wannan ziyara da alheri, Ya kuma kara dankon zumunci da fahimtar juna a tsakaninmu.

🖋️🖋️🖋️🖋️
SANI ABDULLAHI IBRAHIM

Address

Kano

Telephone

+2348039106777

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DR UMAR GARBA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to DR UMAR GARBA:

Share