Baffa Bbw

Baffa Bbw Toiloring industrial Learning

27/09/2025

Shiga cikin shirin mako 12 wanda ake yi ta nesa (remote) kuma a rabin lokaci, inda za ka yi aiki kan bincike na zamani a fannoni kamar:⤵️
🤖 Dokoki na Gudanar da AI
🧠 Falsafa don AI mai aminci
⚡ Ihuwar hankali & sanin kai na AI

Link: https://tinyurl.com/ym8vcc9j

NUC na daukar ma’aikata daga matakin SSCE har PhD nationwide⤵️

Link: https://tinyurl.com/mt5sw6tw

Ga matasa masu Digiri ko HND, Hukumar IOM na neman ma’aikata don manyan ayyuka guda uku (3) a Jihar Plateau da Adamawa.⤵️

Link: https://tinyurl.com/fsksnpj6

ABUN SHA'AWA....Wata dattijiwu da taji daɗin biyanta kudin fansho da gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf yayi, shine ta siyo a...
25/09/2025

ABUN SHA'AWA....

Wata dattijiwu da taji daɗin biyanta kudin fansho da gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf yayi, shine ta siyo akuya ta bawa gwamna a matsayin kyauta sakamakon faranta mata rai da yayi....

Ga Gwamna nan ya karbi akuya yana godiya....

Dattijuwa ta birgeni, shima gwamnan da ya karbi akuya ya birgeni ..

To Madallah...

ABIN FARIN CIKIMaigirma Gwamnan jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf (Sardaunan Zamanin mu) ya kaddamar da fitar da kudi Nai...
25/09/2025

ABIN FARIN CIKI

Maigirma Gwamnan jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf (Sardaunan Zamanin mu) ya kaddamar da fitar da kudi Naira Biliyon biyar domin biyan tsofin ma'aikata da s**ayi ritaya da ma'aikatan da s**a mutu hakkokinsu a karo na biyar kenan, wanda tsohuwar Gwamnatin Ganduje ta gagara biya

Sannan Maigirma Gwamna ya umarci babban akawun jihar Kano da Kwamishinan Kudi su fara shirin biyan tsofin ma'aikatan hakkinsu a karo na shida

Zuwa yanzu Abban Kanawa kuma Sardaunan Zamanin mu ya biya tsofin ma'aikatan jihar Kano da s**ayi ritaya da wadanda s**a mutu kudin da ya kai Naira Biliyon 27 cikin Naira Biliyon 48 da suke bin tsohuwar Gwamnatin Ganduje

Abban Kanawa ya sa Dattawa murna da farin ciki, hakika Allah Ya yi alkawarin taimakon duk wanda ya taimaki na kasa da shi

24/09/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Unman Shehu Usman, Comrd Shamsu Lawan Zawaciki, Danbaba Ibrahim, Abubakar Ibrahim Aminu, Aisha Adam , Usman Ibirahim

17/09/2025

17/09/2025

Qur'an ��

17/09/2025

S.A.W���

Address

Kano
Kano

Telephone

+2347086011146

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Baffa Bbw posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Baffa Bbw:

Share