4plus4 ABBA 2027 KANO STATE

4plus4 ABBA 2027 KANO STATE Gwamnanmu me kishinmune
Bamuda burin Daya wuce 4+4

26/08/2025

A K Y
GO AGAIN

10/06/2024

ABBA & COMRADE 4+4

Me girma gwamna H.E Alhaji Abba Kabir Yusuf  kanawa muna godiya insha Allah saika takwas kamar yadda kowa yayi4+4πŸ₯°βœŒπŸ»πŸ’ͺ🏻
10/06/2024

Me girma gwamna H.E Alhaji Abba Kabir Yusuf kanawa muna godiya insha Allah saika takwas kamar yadda kowa yayi
4+4πŸ₯°βœŒπŸ»πŸ’ͺ🏻

*AYYANA DOKAR TA BACI KAN ILIMI A JIHAR KANO* ABINDA AYYANA DOKAR TA BACI KAN ILIMI A JIHAR KANO TA KUNSA:- Kaddamar da ...
10/06/2024

*AYYANA DOKAR TA BACI KAN ILIMI A JIHAR KANO*

ABINDA AYYANA DOKAR TA BACI KAN ILIMI A JIHAR KANO TA KUNSA:

- Kaddamar da fara gyaran gaba daya makarantun firamare da sakandire a dukkanin kananan hukumomi 44 na jihar
- Gina ajujuwa guda 1,000 a fadin kananan hukumomi 44 (LGAs).
- Fara gyaran dakunan gwaje-gwaje guda 300 tare da gina karin 300 a makarantu 200 a fadin kananan hukumomi 44.
- Jimillar ajujuwa 28,264 za a gina nan da shekaru 3 masu zuwa a fadin jihar.
- Gwamnatin jihar Kano zata dauki ma'aikata akalla 1,000 a makarantun gaba da sakandire a jihar.
- Daukar karin malamai 10,000.
- Daukar malaman BESDA sama da 5,632 aiki na dindindin a jihar.
- Sake bude dukkanin makarantun kwana da gwamnatin baya ta rufe.
- Raba abinci sau daya a rana ga kowane dalibi a dukkanin makarantun firamare na jihar.
- Sake dawo da shirin raba kayan sawa na makaranta kyauta ga duk daliban firamare 1.
- Raba rancen Naira miliyan 300 ga malaman firamare.
- Amfani da manyan bas guda 70 domin kai kawon dalibai mata daga gida zuwa makarantunsu.
- Karasa biyan ragowar kudaden makaranta na wadanda s**a ci gajiyar tallafin karatu a makarantu daban daban tare da basu satifiket
- Biyan kudin rajistar NECO da NBAIS ga dukkannin daliban da s**a cancanta.
- Gyarawa da haΙ“aka makarantun koyar da harsuna mallakin gwamnatin jihar.
- Sake dawo da shirin KONA ga malaman makarantun firamare da sakandare a jihar.
- Amincewa da gaggawar gyara makarantun da aka samu annobar gobara a kananan hukumomi daban-daban.
- Kammala da kuma amfani da makarantun Islamiyya 44 da kwalejojin fasaha guda 44 da gwamnatin Sanata Rabiu Kwankwaso ta kaddamar.

Makasudin ayyana dokar ta-baci kan ilimi a jihar Kano:
- Kowace Makaranta, makaranta mai kyau.
- Kowane Yaro, Dalibi.
- Kowane Dalibi, mai koyo mai himma.
- Kowane Malami, malami mai kulawa.
- Kowane uba, abokin tarayya mai taimako.
- Gwamnatin ku, mai himma wajen samar da ilimi da kuma cigaban β€˜yan jihar

10/06/2024

Jerin makarantun kwana guda 12 wanda tsohon gwamna Ganduje ya rufe a yankin Kano ta Kudu lokacin da tsohon kwamishinan ilimin da yake Allah wadai saboda Gwamna Abba Gida-Gida ya biyawa yara kudaden zana jarrabawar NECO kyauta yake a matsayin kwamishinan ilimi na jihar Kano.

1. GSS Ajingi
2. GGASS Sumaila
3. Unity College Karaye
4. Unity College Kachako
5. Girls Science College Garko
6. Maitama Sule Science Gaya
7. GGASS Albasu
8. GSS Kafin mai yaki.
9. GTC Bagauda
10. GGSS Tudun Wada
11. GTC Tiga
12. Tahfiz Qur'an Boarding School Gaya

A yanzu haka tuni mai girma gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bayar da umarnin sake bude wannan makarantu tare da cigaba da harkokin koyo da koyarwa a cikinsu, a gefe guda kuma za'a sake yiwa wayannan makarantu gyare-gyare na musamman ta yadda zasu dace da makarantun zamani.

SANARWA.Mai girma zababben gwamnan kano Abba kabir Yusuf Zai biya ma`aikatan jihar kano Palliative na dubu 40 wato na wa...
04/03/2024

SANARWA.

Mai girma zababben gwamnan kano Abba kabir Yusuf

Zai biya ma`aikatan jihar kano Palliative na dubu 40 wato na wata biyu before or after 8/3/2024 domin ma`aikata sushiga Ramadan cikin nutsuwa da walwala.

16/02/2024

Kobata qirqiro sababbi ba To tagyara Tsofaffi
ALHAMDULILLAH
ABBA YANA KAN FARFADO DA KANO

15/02/2024

Zamu cigaba da Tallata
Ayyukan Alkairin me girma gwamna

19/12/2023

Zamuyi nasara da qarfin
Ikon Allah

09/12/2023

Alhamdulillahi

06/11/2023

Ance Kura ma ta dawo hannun NNPP. Congratulations.

Shi Kuma Ilyasu Kwankwaso sai a cigaba da kyarkyara a radio.

Abba zama daram in sha Allah.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when 4plus4 ABBA 2027 KANO STATE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share