HASH Mobilization and Solidarity Forum

HASH Mobilization and Solidarity Forum Haskawa al'ummar karamar hukumar Nassarawa ayyukan alkhairi da Hon Hassan Hussain yake yi da waɗanda ya tanadar musu.
InshaAllah

31/12/2025
31/12/2025

Press Release
31/12/2025

Wannan Ƙungiya mai albarka ta HASH Mobilization and Solidarity Forum tana kira ga Mai Girma Member Hon Hassan Hussain da Mai Girma Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf da Jagoran Ɗariƙar Kwankwasiyya Madugu Engr Sen Rabiu Musa Kwankwaso da suyiwa Allah su k**a hannayen mu izuwa jam'iyyar APC domin muna ganin hakan shine mafita daga rikice rikicen da Jam'iyyar NNPP take ciki waɗanda suke gaban kotu dama hukumar zaɓe ta ƙasa wato INEC.

Muhammad Sani Shugaba
Chairman

  Aiki Na Goma Sha Shida 22/12/2025Mazabar Tudun Murtala tafi shekara ashirin tana fama da matsalar t**i bayan lalacewar...
22/12/2025


Aiki Na Goma Sha Shida
22/12/2025

Mazabar Tudun Murtala tafi shekara ashirin tana fama da matsalar t**i bayan lalacewar t**in da Jagora Engr Sen. Rabiu Musa Kwankwaso yayi a lokacin mulkin shi na farko. Hon Hassan Hussain a lokacin yaƙin neman zaɓen shi yayi alƙawarin yin wannan aikin idan Al'ummar karamar hukumar Nassarawa s**a zaɓe shi. A ƙasa da shekaru biyu Allah ya bashi damar cika alkawarin da yayi wa mazauna wannan unguwar ta Tudun Murtala da t**i mai nisan 2km.

Allah ya maimaita maka kujerar ka a shekarar 2027.

 Aiki Na Goma Sha Biyar08/12/2025Mai Girma ɗan Majalissar Tarayya mai wakiltar Karamar hukumar Nassarawa Hon Hassan Huss...
08/12/2025



Aiki Na Goma Sha Biyar
08/12/2025

Mai Girma ɗan Majalissar Tarayya mai wakiltar Karamar hukumar Nassarawa Hon Hassan Hussain ya kasance mutum mai kishin addini da son kawo cigaba da kuma yaɗuwar ilimin addinin Musulunci, wanda hakan ne ma yasa ya gina katafariyar zawiya mai ɗauke da ajujuwa akan bene a Mazabar Tudun Wada.

Allah ya saka da alkhairi Mai Girma Member, Allah ya maimaita maka kujerar ka a shekarar 2027. Amin ya Allah 🤲

 Aiki Na Goma Sha Huɗu24/11/2025Hon Hassan Hussain  yayi alƙawarin tallafawa mata da matasa a bangaren sana'oin su, a ƙo...
24/11/2025



Aiki Na Goma Sha Huɗu
24/11/2025

Hon Hassan Hussain yayi alƙawarin tallafawa mata da matasa a bangaren sana'oin su, a ƙoƙarin cika alkawarin nashi ya rabawa mata da maza sama da mutum ɗari (100+) kekunan ɗinki domin su inganta sana'ar su kuma su dogara da kan su.

Muna addu'a yanda kake shiga cikin al'amuran al'ummar karamar hukumar Nassarawa dama Jahar Kano baki daya kai ma Allah ya ƙara shiga cikin al'amuran ka. Amin.

Address

Durbin Katsina Road, Bompai GRA
Kano

Telephone

+2348031366451

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HASH Mobilization and Solidarity Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share