Arewa Youths Political Gladiators

Arewa Youths Political Gladiators Wannan kungiyar mai suna a sama,an samar da itane domin nunawa matasa hanya mai fullewa ta fuskar siyasa.

Da wa ya kamata susa gabansu dan bashi gudunmawa, sannan waya kamata su gujewa afagen siyasa.

14/01/2025

Wake Up, Arewa: The Time to Act is Now

Arewa, it is time to rise. Our region faces daunting challenges, and the path forward demands unity, determination, and action. Yet, many among us remain indifferent, waiting for someone else to take the lead, to think for us, to plan for us, and to work for us. This attitude is holding us back.

Posting concerns on social media or whispering grievances among ourselves is not enough. Silence and inaction, especially when critical decisions are being made about our future, are dangerous. Ignoring opportunities to speak up—to say “yes” or “no” to plans that could shape our destiny—only empowers those who would rather see us fail.

Make no mistake: the threat we face is not just from armed bandits. We are being held hostage by political forces who seek to control our lives, manipulate our choices, and undermine our votes. They are political bandits, scheming to entrench their power while stripping us of our dignity and opportunities.

If we do nothing today, we are giving them permission to destroy our tomorrow. This is not just a possibility—it is a certainty.

This is a call for action. Every one of us must step forward and play our role in building the Arewa we want to see. Accountability begins with us. We cannot demand better leaders if we ourselves refuse to lead by example. To secure our future, we must embrace full and active participation in this struggle for change.

Lamentation will not save us. Complaints will not build the region we desire. Only ideas, bold decisions, and collective effort can. Together, we can replace despair with hope, weakness with strength, and silence with a loud, unified voice for progress.

The Arewa of our dreams is within reach, but it starts with you. It starts with me. It starts with us—all of us.

The time for action is now. Stand up, speak out, and make a difference!

Comrade Kabiru Isah Manga
National Coordinator Arewa Youths Political Gladiators (AYPG)

02/01/2025

Kai abin takaici!! Allah ya shirya mana zuri'a duniya da lahira Aminci Radio 103.9FM

Alhamdulillah!! Alhamdulillah!! Allahu Akbar!!!Wannan bawan Allah yau juma'ah 30-08-2024 ya karbi addinin musulunci tare...
30/08/2024

Alhamdulillah!! Alhamdulillah!! Allahu Akbar!!!
Wannan bawan Allah yau juma'ah 30-08-2024 ya karbi addinin musulunci tare da iyalansa wato matarsa da dansa karami. Kuma cikin ikon Allah sun biyo ta hannu nane, ni kuma na sada su da masallacin juma'ah na Tudun Yola dake karamar hukumar Gwale s**a karbi kalmar shahada agurin lima. Yanzu dai sunansa Ibrahim, sunan matarsa kuma sunanta Fatima, dansu kuma Muhammad. Ina rokon Allah ya dawwamar dasu acikin wannan addini nasa Amin 🙏

Yanzu dai baki ne su a jihar Kano, sun baro jiharsu ta asali dan suzo garin Kano su karba musulunci da Kuma ci gaba da zama acikin yan uwansu musulmai. Dan haka duk mai burin karfafasu ta hanyar taimakonsu to kofa abude take gurin hadashi dasu kai tsaye. Allah ya bada ikon karfafawa da ko nau'in taimako mutum yayi niya Amin 🙏Allahu Akbar!!!
Wannan bawan Allah yau juma'ah 30-08-2024 ya karbi addinin musulunci dashi da iyalinsa wato matarsa da dan karamin dansa. Kuma cikin ikon Allah sun biyo ta hannu nane, ni kuma na sada su da masallacin juma'ah na Tudun Yola dake karamar hukumar Gwale s**a karbi kalma. Yanzu dai sunansa Ibrahim, sunan matarsa kuma sunanta Fatima, dansu kuma Muhammad. Ina rokon Allah ya dawwamar dasu acikin wannan addini nasa Amin 🙏🙏

Domin karin bayani akansu dama inda suke a halin yanzu ga contact number dina.
Kabeer Isah Manga:- 08064894586.

23/11/2023
23/11/2023
23/11/2023
Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!Taimakon al'ummah bayin Allah naci gaba da zuwa gun matashi Abdul mai lalu...
23/11/2023

Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!

Taimakon al'ummah bayin Allah naci gaba da zuwa gun matashi Abdul mai lalurar Daji wato Cancer. Barau Maliya Allah ya saka da alkairi Allah yasa a dauka a gidan Aljannah Ameen.

Yau na farka da safe amma na gaza manta abinda idanuna s**a gani adare jiya game da wasu marasa lafiya a wani asibiti a ...
15/11/2023

Yau na farka da safe amma na gaza manta abinda idanuna s**a gani adare jiya game da wasu marasa lafiya a wani asibiti a jihar......... Tabbas nayi kuka tamkar raina zai fita sannan nayi fatan dama ace nine Dangote ko BUA Hmmm!!!😭😭😭 Hakan yasa nace lallai akwai jan aiki a gabanmu, domin satin da ya gabata na ziyarci wasu kauyuka naga abin tausayi da kunci akan wahalar ruwan sha kawai a wannan yanki. Tabbas akwai aiyukan Allah saidai in mutum baiyi niya ba wallahi.

Shi yasa wasu suke addu'ah suga kamar Allah baya karba, to Allah ya h**e muku ya rufa muku asiri amma kun bar bayinsa cikin kuncin rayuwa ta ina kuma zai saurareku Please???

Babu abin da yafi dadi kamar kaje gaban ubangiji kana tinanin baka da lada ko daya kawai sekaga ankawomaka wani ladan aikin alkhairi daka manta dashi da aikatashi.

Jama'ha dan Allah taimako muke nema duk wanda Allah ya bawa dama munaso mu hada 5m zamu ziyarci asibitoci guda 5 domin taimakon marasa lafiya marasa karfi, sannan zamu ziyarci gidan gyaran halin guda 2 domin taimakon yan'uwanmu da bashi yasa aka tsare su ba bisa ganganci ba, akwai masu bukatar ruwan sha amma basu da hanya to zamu haqa Bohol wato burtsatse na ruwa a gun da mutane suke mutukar buqatar ruwan sha.

Acc:- 3102208251 - Firstbank - Isah Kabiru.

Duk mai niyya kuyiwa mahaifan ku sadaqatul jariya Wallahy yan-uwa irin wannan taimakon kaje ka sharewa mutane hawaye ko kunci dake damunsu a lokacin da s**a yanke tsammani samu daga taskar Allah, to wallahi wannan yafi dadi da tarin lada a gurin Allah kuma kuyi taimakon sannan kuyi tawwassali da aikin naku ku roki Allah S.W.A akan tarin bukatunku na duniya da kiyama wallahi Azeem Allah zaiyi muku cikin gaggawa.

Jama'ah a taimaka dan Allah Za muna kawomuku update, insha Allah na halin da ake ciki da zaran sakon ku ya fara shigowa.

Ya Allah duk wanda ya taimaka da taro ko sisi Ya Allah ka karbi aikin a matsayin sadaqatul jariya ga iyayensa idan sun mutu, idan suna raye to ya Allah kasa musu a mizanin na aiyukan alkairi Amin ya Hayyu ya Qayyum. Whatsapp:- 08147748390 - 09024725022.
Please share to others. Copied

Address

Zaria Road
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Youths Political Gladiators posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Arewa Youths Political Gladiators:

Share