Kwankwasiyya Youths mobilization Gama

Kwankwasiyya Youths mobilization Gama Mb Aliyu Alherine shi ne xabinmu kuma shine fitalar mu domin yayi Abun Alheri mungani munyaba Allah yakaimu ga cin nasara

26/12/2024

Nassarawa Mb Aliyu
It’s gonna be Hot
Wanda bashi da Rabo to a Karba da Hakuri
Kada Ayi Zage Zage ko Cin Mutunchi wannan shine Karo na Farko Amma kuma ba Na Qarshe ba πŸ“Œ

Member State Assembly Nassarawa Kano Mikiya me hangen Nesa Tabbas Al’ummar Nasarawa suna cikin Alheri Sabiu S 🦾
19/12/2024

Member State Assembly Nassarawa Kano
Mikiya me hangen Nesa
Tabbas Al’ummar Nasarawa suna cikin Alheri

Sabiu S 🦾

09/05/2024

Idan Kanaso kayi Nasara a rayuwa duk inda ka kasance. To ka rike abu 3 . 1 Gaskiya
2 Rukon Amana
3 Hakuri
Mb Aliyu 🎀🎀

12/01/2024

Yau Kotun koli ta tabbatar mana da ko suwaye makakku a jahar Kano

06/01/2024

Karfa Nan Gaba Aminu Saira yace mana Mafarki Akai πŸ€”

Mb Aliyu Member State House of Assembly Nassarawa LGA. Yana miko sakon barka da juma'a ga Al'ummar Nassarawa dama Kano b...
23/06/2023

Mb Aliyu Member State House of Assembly Nassarawa LGA.

Yana miko sakon barka da juma'a ga Al'ummar Nassarawa dama Kano baki daya. Member yayi adduar Allah yasa mu rabauta da alkairin dake cikin wannan kwanaki Goma masu albarka na Zul hajj.

Allah ya Qarawa Member lafiya Allah yakare manashi da karewarsa. πŸ™

Sabiu Saminu M.
Mb Aliyu press
23rd Jan 2023.

Ya Allah ka Albarkaci wannan Nasara da kabawa Engnr Bello Aliyu Yusuf Mb Aliyu dama sauran Yan Takarkarunmu πŸ™
30/03/2023

Ya Allah ka Albarkaci wannan Nasara da kabawa Engnr Bello Aliyu Yusuf Mb Aliyu dama sauran Yan Takarkarunmu πŸ™

Ya Allah Alkhairin dake cikin Takarar Engnr    Allah ka tabbatarwa da Al'ummar Nassarawa.  Ya Allah kadubi zuciyar sa ta...
07/01/2023

Ya Allah Alkhairin dake cikin Takarar Engnr Allah ka tabbatarwa da Al'ummar Nassarawa.

Ya Allah kadubi zuciyar sa ta Alkhairee akan Al'ummar Nassarawa

Ya Allah kayi ruko da hannayensa wajen sauke nauyin Al'ummar Nassarawa.
Jum@ Mubarakh πŸ₯°πŸ˜˜πŸ₯°

The NNPP, Member House of Assembly Nassarawa local Government Candidate Hon.Engnr Mb Aliyu yusuf Gama attend today ( _29...
29/07/2022

The NNPP, Member House of Assembly Nassarawa local Government Candidate Hon.Engnr Mb Aliyu yusuf Gama attend today ( _29 july,2022_ ) Friday prayers (Juma'ah) at Hotoro Central mosque In Hotoro.
He prayed that May Allah accept all our act as an act of Ibadah πŸ•‹

Dan takarar majalisar Jaha a karkashin jam'iyar NNPP Hon Engnr Mb Aliyu yusuf Gama yasamu halartar sallar juma'ah a babban masallacin juma'a dake Hotoro.
Yayi Addua Allah ya amshi ibadunmu πŸ•‹πŸŒΉπŸ•‹

_Comr.Sabiu S_

22/07/2022

Yau jum@ ya Allah kabamu Albarkacin wannan Rana. Allah ka karemu daga dukkan sharri

Address

Kano

Telephone

+2349035413975

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya Youths mobilization Gama posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Kwankwasiyya Youths mobilization Gama:

Share