Tijjani Gandu Media Team

Tijjani Gandu Media Team Best Musician/Singer Of The Year 2025

12/01/2026

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

08/01/2026

Watan bayar da kyautar motoci ya k**a Ina godiya Hon. Lawan na jume.

Chairman kabo Local Government

05/01/2026

AKY Happy Birthday 🎂 Sabuwar Wakar Tijjani Gandu

Wanda ta dauki Nauyi Hajiya Bilkisu Yakubu Indabo

02/01/2026

Tijjani Hussaini ya samu Kyakykywar Shaida agun Malamai.

Muna addu'a Allah ya cigaba da bashi Kariya

Amb Hamisu Maikima
Chairman Tijjani Gandu Media Team

01/01/2026

Matsayar Tijjani Hussaini Gandu akan wannan abu da yake faruwa a Kwankwasiyya.

Muna rokon Gwamna Abba da ya daure ya yi aiki tare da jagoranmu Rabi’u Kwankwaso don gudun kada siyasa ta lalata alakars...
01/01/2026

Muna rokon Gwamna Abba da ya daure ya yi aiki tare da jagoranmu Rabi’u Kwankwaso don gudun kada siyasa ta lalata alakarsu ta kusan shekaru 40 - Shugaban kungiyar mawallafan Kwankwasiyya, mawaki Tijjani Gandu

31/12/2025

Sanarwa ta Musamman

31/12/2025

AYI HAKURI
KAR, A RABA ZUMUNCI

30/12/2025

Alhamdulillahi 🙏

29/12/2025

Dole ne mu hada musu Koko da giya su sha 🤣🤣

Wasu daga cikin Ayyukan da Shugaban Karamar Hukumar Kumbotso ya gabatar a satin daya wuce  Hon. Abdullahi Ghali Basaf Ta...
27/12/2025

Wasu daga cikin Ayyukan da Shugaban Karamar Hukumar Kumbotso ya gabatar a satin daya wuce Hon. Abdullahi Ghali Basaf

Tare da Mujallar Basaf Weekly Bulletin

Mawallafi
Amb. Hamisu Maikima
SSA Weekly Bulletin
26-12-2025

Kai kana ganin Gwamna kasan yaji Mutuwar Mutanen, Allah ya baka Hakurin jure wannan Rashi.Allah ya jikansu da Rahama 🙏
24/12/2025

Kai kana ganin Gwamna kasan yaji Mutuwar Mutanen, Allah ya baka Hakurin jure wannan Rashi.

Allah ya jikansu da Rahama 🙏

Address

Kano

Telephone

+2347033663845

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tijjani Gandu Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Tijjani Gandu Media Team:

Share