Apc Buhari Support Organisations,Kano State.

Apc Buhari Support Organisations,Kano State. To unite Buhari supports organisations,in kano

ALLAH yasa hakan yazama alkhairi ga al'umar jihar Kano da Kasa baki daya 🤲
03/01/2026

ALLAH yasa hakan yazama alkhairi ga al'umar jihar Kano da Kasa baki daya 🤲

Yadda sama da mutum dubu 20 su ka ɓarnatar da tan 120 na tumatir a bikin bajekolin kayan abinci a ƙasar Sapin Sama da mu...
29/08/2025

Yadda sama da mutum dubu 20 su ka ɓarnatar da tan 120 na tumatir a bikin bajekolin kayan abinci a ƙasar Sapin

Sama da mutum dubu 20 su ka halarci bikin ranar baje kolin kayan abinci da aka fi sani da Ranar Tumatir a ƙasar Spain (Sfaniya) karo na 80 a bana.

Mutanen sun jefe junansu tare da murƙushe nunannun tumatir aƙalla tan 120.

Tun a shekarar 1945 aka fara gudanar da wannan biki, kuma ana shafe mako guda ana wannan shagali wanda ke ɗaukan awanni a kowani rana.

Bikin na wannan shekara an bashi taken farfaɗowa daga ɓarnar da ambaliyar ruwa ta bara ta yi wa ƙasar.

KAJI MAZAN JIYA😭Yayinda nabar kujerar Gwamna wlh banida Naira 50,000 Idan kanaso Kayi kudi to karkashiga Siyasa,Kayi Kas...
23/04/2025

KAJI MAZAN JIYA😭

Yayinda nabar kujerar Gwamna wlh banida Naira 50,000
Idan kanaso Kayi kudi to karkashiga Siyasa,Kayi Kasuwanci.
Idan kaga Dansiya yayi kudi to barawone,kudin mutanene yasata
"INJI MUHAMMAD ABUBAKAR RIMI (LIMAMIN CHANJI)

JAGORORIN PDP SUNCE BABU BATUN KOMAWARSU SDPGwamnonin PDP Da Shugabannin Jam'iyyar PDP Sun Yi watsi da Tattaunawar Hadin...
11/04/2025

JAGORORIN PDP SUNCE BABU BATUN KOMAWARSU SDP

Gwamnonin PDP Da Shugabannin Jam'iyyar PDP Sun Yi watsi da Tattaunawar Hadin Gwiwa, Sun Sha alwashin Sake Gina Jam'iyyar Kafin 2027 | nigeria

Gwamnonin da aka zaba a tsarin jam’iyyar PDP da jiga-jigan jam’iyyar sun kuduri aniyar cewa ba za su shiga wata jam’iyya ba gabanin zaben shugaban kasa na 2027, inda s**a zabi mayar da hankali wajen sake ginawa da kuma karfafa jam’iyyar PDP.

An cimma wannan matsaya ne a wani muhimmin taro na dare da aka yi tun daga daren Laraba zuwa safiyar Alhamis a Abuja, inda shugabannin jam’iyyar s**a amince da cewa a yi amfani da albarkatu da kuzari wajen farfado da jam’iyyar PDP a maimakon binciko sabbin kawancen siyasa.

Taron dai na zuwa ne kwanaki kadan bayan da tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya yi tsokaci kan yuwuwar hadakar ‘yan adawa da jam’iyyar adawa ta APC a zaben 2027.

Wadanda s**a halarci taron sun hada da jiga-jigan jam’iyyar da s**a hada da tsohon shugaban majalisar dattawa David Mark da Bukola Saraki; tsofaffin gwamnoni Sen Ibrahim Shekarau (Kano) Ahmed Makarfi (Kaduna), Sule Lamido (Jigawa), da Aminu Tambuwal (Sokoto); tsohon ministan harkokin 'yan sanda, Adamu Maina Waziri; da tsohon ministan tsaro, Lawal Batagarawa.

Gwamnonin Bala Mohammed na jihar Bauchi da Ahmadu Umaru Fintiri na jihar Adamawa ne s**a wakilci kungiyar gwamnonin PDP.

Wata majiya mai tushe a wajen taron ta ce an gudanar da taron ne cikin sahihanci da manufa, tare da kudurin karfafa jam’iyyar daga ciki.

"Sun yanke shawarar cewa babu buƙatar yin watsi da PDP ko yin aiki a kan wani haɗin gwiwa," majiyar ta shaida mana.

"Maimakon haka, sun yi imani da irin albarkatun, makamashi, lokaci, da dabarun da aka yi niyya don gina haɗin gwiwa don inganta PDP."

Shugabannin sun kuma bayyana cewa dukkanin jam’iyyun siyasa ciki har da jam’iyyar APC mai mulki na fama da rikice-rikicen cikin gida, don haka bai kamata a dauke su a matsayin mafita ba.

MATSAYAR APC BUHARI SUPPORT ORGANISATIONS, KANO STATE,DANGANEDA ZABEN SHUGABANCIN JAM'IYYA A JIHAR KANO. Mumatsayarmu an...
14/10/2021

MATSAYAR APC BUHARI SUPPORT ORGANISATIONS, KANO STATE,

DANGANEDA ZABEN SHUGABANCIN JAM'IYYA A JIHAR KANO.

Mumatsayarmu anan shine muna goyan bayan gaskiya, kuma muna goyon bayan ayi Demokradiyya.

A tarihi nasiyasa dawanda muka gani dawanda muka samu labari tundagakan NEPU da NPC zabe akeyi 'Yan jam'iyya sufidda gwani dasukeso yajagorancesu amatakin Jam'iyya ko mataki na Mulki.

Haka a PRP da NPC, yazuwa Lokacin SDP da NRC shima 'yan jam 'iyyane keda hurumin zabar jagororinda zasu shugabancesu,tundaga Matakin Mazaba,Karamar Hukuma,Shiyya,Jiha,da kasa baki daya. Bawai wani ko wasu shugabanni sutursasa mutane akan wanda sukesoba kota wane hali ko anaso ko ba'aso lallai sai anyi abinda sukesoba.

Saboda yinhakan karya tsarin Demokradiyyane.

Shi wannan shugaba nayanzu sanadiyyar yanda yake tafida jam'iyya matukar ahaka za'atafi to jam'iyyar APC zata sake samun kanta a kwatankwacin yadda tasamu kanta a zaben 2019.
Saboda haka muke kira ga Gwamnati tayi abinda yakamata abar 'yan jam'iyya suzabi shugabannin dasukeson sujagorancesu domin samun nasara a zaben 2023.

✍️Naku : Munzali Shehu Gwamnati State Secretary APC BUHARI SUPPORT ORGANISATIONS, KANO STATE.

KUKAN KURCIYA……… A Rayuwa wasu mutanen dama sau daya take zuwar musu, wasu kuma fiyeda haka. To duk lokacinda dama tazow...
01/09/2021

KUKAN KURCIYA………

A Rayuwa wasu mutanen dama sau daya take zuwar musu, wasu kuma fiyeda haka.

To duk lokacinda dama tazowa mutum yayi kokari yayi amfani da ita alokacin daya dace Kafin takubucemasa.

Dan adam baya gane cewa damar dayasamu damace sai lokacinda wannan damar takubuce masa.

Allah yasa sauran suyi izina.

✍️Munzali Shehu Gwamnati State Secretary APC BUHARI SUPPORT ORGANISATIONS, KANO STATE.

01/09/2021
Assalamu Alaikum. Masu girma Executives da 'yan Kwamiti da Members nawannan Kungiya tamu Mai albarka. Za'ayi hira ayau L...
11/07/2021

Assalamu Alaikum.

Masu girma Executives da 'yan Kwamiti da Members nawannan Kungiya tamu Mai albarka.

Za'ayi hira ayau Lahadi 117/2021 da Maigirma Chairman Alh. Shehu Muhd Dalhatu akan abinda yashafi kungiyarmu dasauran al'umaran siyasar Nigeria 🇳🇬 baki daya.

Muna bukatar kowannenmu yasaurara.

Lokaci: 10: pm
Freedom Radio 📻.

✍️Munzali Shehu Gwamnati State Secretary.

FEDERAL GOVERNMRNT EMPOWERMENTAsannu dai wataran za'a iya dacewa.Yauma gawani Programs maisuna NEDISNigeria Enterprises ...
26/06/2021

FEDERAL GOVERNMRNT EMPOWERMENT
Asannu dai wataran za'a iya dacewa.

Yauma gawani Programs maisuna NEDIS

Nigeria Enterprises Development Interactive Scheme (NEDIS)

Kuyi search 🔍 kucike Tallafine na Covid 19, idan kanada Company Rigister zakafi samu danauyi, idanma baka dashi zakasamu.
Amma site din yana nauyi Saboda sabon budewane, kubari sai dare koda sassafe koda tsakar rana sai agawada.

Fatan Nasara, Allah dai yasa muci wani abu daga Arzikin kasarmu.

Daga ✍️Munzali Shehu Gwamnati@

Idan kana whatsap kabiyoni private naturoma Link 🔗 din, kokuyi search 🔍 na Page dina Munzali Shehu Gwamnati kuyi Like

17/06/2021

Applying Methods

INZAKA FADI FADI GASKIYA. YAU RAHOTONA NATAYANI MUGYARANE. Kamar yadda Addini ya'umarcemu dafadin gaskiya koda akan kanm...
16/06/2021

INZAKA FADI FADI GASKIYA.

YAU RAHOTONA NATAYANI MUGYARANE.

Kamar yadda Addini ya'umarcemu dafadin gaskiya koda akan kanmune,

Yau tsumagiyar tawa agida tafado.

Shugabancin Kasa irin Nigeria 🇳🇬 Mai daukeda Mutane samada Million biyu zaiyi wuya Shugaban kasa dawasu tsirarun Mutane su'iya tafiyar da ita yanda yakamata.

Wannan Dalilinne yasa Maigirma Shugaba Muhammad Buhari yakeda Ministoci da Mataimaka namusamman domin Taimakamasa wajen Tafiyar daragamar Kasar nan.

Kusan duk Nigeria 🇳🇬 bamuyi sa'ar wadannan Mataimaka namusamman ba, illa Kalilan.

Muma anan Kano Maigirma Shugaba Kasa Yabamu mukamai 23-24 amma Kaso 2/10 kaso biyu Cikin gomane kadai suke abinda yadace.

Mukaman sune kamar haka :
1 Gen. Bashir Salihi Magashi Rtd Minister of Defense

2. Hon. Mal. Sabo Muhammad Nanono , Minister of Agriculture.

3.Ahmed Idris Daneji Chief Accountant General of the Federation

4. Yusif Magaji : Director General State Security Service

5. Professor Umar Dambatta: Executive Vice Chairman Nigerian Communication

6. Haj. Maryam Uwais: Special Adviser to the President on Social Investment Program

7.Haj. Naj'atu Bala Muhd :police Service Commission

8. Kabir Muhammad : Managing Director Bank 🏦 of Agriculture

9.Dr. Usman Munir: Chief Medical Director State House Medical Center

10.Hon. Umar Ibrahim Elyakub: Senior Special Assistant to the President on National Assembly

11.Umar Ibrahim : Director General Nigerian Deposit Insurance Cooperation

12. Abdullahi Maikano: State House Admin Officer

13. Mal. Garba Shehu: Senior Special Assistant To the President on Media

14. Barr. Ismail Ahmed :Senior Special Assistant to the President on Social Investment Program

15. Hon. Abdurrahman Baffa Yola: Special Assistant to the President on Political Affairs

16. Bashir Ahmad: Personal Assistant to the President on New Media

17. Nasiru Saidu Adhama: Special Adviser to the President on Students and Youths

18. Dr. Muhammad Sagagi: Vice Chairman Eco

Address

Miduguri Road, Hotoro Tarauni Local Govt
Kano
2019

Telephone

+2348031897057

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Apc Buhari Support Organisations,Kano State. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share