Sha'aban Sharada For Better 2morrow

Sha'aban Sharada For Better 2morrow Rt. Hon (Dr.) Mal Shaaban Ibrahim Sharada OON, Baya Da Fushin Kowa! Dan Siyasane Me Kishin Alummarsa!

Zuma Farar Saka
09/05/2024

Zuma Farar Saka

Allah Yasa Anyi asa
06/05/2024

Allah Yasa Anyi asa

Mashaallah! Utah Siyasa Ba Gaba Bace
14/03/2024

Mashaallah!
Utah Siyasa Ba Gaba Bace

Whell Done My Oga Sir
09/03/2024

Whell Done My Oga Sir

Barka Warkaha Hon. (Dr.) Mal. Shaaban Ibrahim Sharada OON,Shugaban Hukumar Kula Da Almajirai Da Marayu Wanda Basa Zuwa M...
13/02/2024

Barka Warkaha Hon. (Dr.) Mal. Shaaban Ibrahim Sharada OON,
Shugaban Hukumar Kula Da Almajirai Da Marayu Wanda Basa Zuwa Makaranta Na Kasa,

Lillahi Wahidul Qahhar!Idan ba shi ba waye zai maka azaba da dayan biyu; Arzuki da Talauci?Saboda a cikin komai na Allah...
10/02/2024

Lillahi Wahidul Qahhar!
Idan ba shi ba waye zai maka azaba da dayan biyu; Arzuki da Talauci?
Saboda a cikin komai na Allah akwai Abu uku: Hikima, Ilimi da Adalci. Kuma dun abun da Allah ya baka a yanzu ya fi daidai da Kai a yanzun, saboda tabbas ya fi abun da ya hana ka Alkhairi a gareka.

Ya Allah, Mal. Shaaban Ibrahim Sharada da ya k**a aiki yanzu Matsayin Shugaban Hukumar Almajirai da Yara da Basa zuwa makaranta ta Kasa, ka yi tassarrufi da tunaninsa da kuma hannayensa wajen aiwatar da daidai a wannan aikin nasa.

Congratulations once again, Sauro. And we'll done 👍

Allah Yasa Mudace
31/01/2024

Allah Yasa Mudace

Aikin Alkhairi Koyaya Yake Baya Rainashi!!!Hon. Shannan Sharada
21/01/2024

Aikin Alkhairi Koyaya Yake Baya Rainashi!!!
Hon. Shannan Sharada

Mal. Shaaban Sharada Tare Da Sen. Kawu Sumaila
20/01/2024

Mal. Shaaban Sharada Tare Da Sen. Kawu Sumaila

Allah Yashiga Gabanka Dan Mal.
16/01/2024

Allah Yashiga Gabanka Dan Mal.

12/01/2024

Amadadin Hon. Dr. Shaaban Ibrahim Sharada OON, Muna Taya
Engineer Abba Kabeer Yusuf Murnar Nasarar Dayayi Akotun Koli

Address

Sharada
Kano
700211

Telephone

+2347037730681

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sha'aban Sharada For Better 2morrow posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share