Wakili Reporters Ungogo/Minjibir

Wakili Reporters Ungogo/Minjibir 4+4

10/02/2026

Duk Wata Sanarwa Data Shafi Ayyukan Kungiya Indai Ba Official Ba Page Ba Adena Karba.
Saboda Wasu Korarru Suna. Mis/Dis-information.

To Whom it Concern.
01/02/2026

To Whom it Concern.

Alhamdulillah Cikin Ikon Allah Da Nasarasa Yau 27/9/2025 Kungiyar Wakili Reporters Ungg/Mnjb Tagabatarda taron seminar w...
27/09/2025

Alhamdulillah Cikin Ikon Allah Da Nasarasa Yau 27/9/2025 Kungiyar Wakili Reporters Ungg/Mnjb Tagabatarda taron seminar wato karawa juna sani akan makamar aiki da kwarewa a fannin social media ethic and communication strategy karkashin jagorancin Shugaban Kungiyar Comr Musa Ibraheem Galadima. dakuma dabarun yada labarai musamman a social a social media tareda tattaunawa akan yadda zaa tunkari nasarar zaben 2027. Taron yasamu Halartar jagoroin kungiya da sauran Members da Masu ruwa da Tsaki. Inda aka gabatar da gyaren structure ta yadda ayyuka zasu kara inganta. tareda dakatar da mukami guda biyu akan aikinsu har sai kungiya tagama cimma matsaya akan abinda ya shafeta. bayan wannann zama mai albarka Kungiya Tadakatar da duk wasu aikace aikacenta Har sai sabon tsarin gudanarwa ya kammala. tareda barrata kanta da duk masu zagi ko cin mutunci daga cikin wadanda ke ikirararin yayan kungiya ne.

RT Hon Sani Wakili Ya Kafa tarihinda duk Jhar Kano Shine Yayai Abinda Gwamana yayi. Kuma Ni Ganaune kuma jiyau domin Ina...
17/09/2025

RT Hon Sani Wakili Ya Kafa tarihinda duk Jhar Kano Shine Yayai Abinda Gwamana yayi. Kuma Ni Ganaune kuma jiyau domin Inacikin Wanda Mukayi Pogramm Wanda Mai girma gwamna Yayi Kuma inadaga wanda slot na Member Ne. Yace Naje Wakilci Ungogo wanda wannan almari yasakani cikin farinciki nida abokai masoya yan uwa dasauransu musamman abokan aiki na kungiyar Wakili Reporters Ungogo/Minjibir danake jagoranta wanda muka kafa a 2021 domin nuna Goyan baya ga kudurorin jagoranmu. Bisa Rabauta da abin Alkairi. saiga wani alkairin yazo inda ni chairman na amfana da farko alhamdulillah yau ga vice chairman Umar Sani Muhammad ya Amfana Saboda Haka ba abunda zamuce saidai allah yamaimata kujera member kayitayi. amadadin yan Wakili Reporters Ungg/Mnjb Muna Mika Godia ga jagoranmu da wasu mutane na mussaman wanda bazamu taba mantasu arayuwa ba. kamarsu Dr Surajo Sulaiman, Da Shugaban jamaiiyar nnpp na ungogo babanmu kuma jamiyya uwarka Alh Gwani Bunyamin Musa da hon Shehu Alasan. da Media aid na jagora wato comr Umar Rabiu Muhammad. Dasauran Mutanen Arziki. Allah yasakamusu da alkairi allah yakai matsayi gaba. Ibraheem Galadima Chairman UNGOGO Mjb.

Na Fada, Kuma Zan Sake Nanatawa Minjibir Da Ungogo Ba’ayi Dan Majalissar Tarayyar Daya Kawo Ayyuka Kamar Kaba, Cikin She...
28/08/2025

Na Fada, Kuma Zan Sake Nanatawa Minjibir Da Ungogo Ba’ayi Dan Majalissar Tarayyar Daya Kawo Ayyuka Kamar Kaba, Cikin Shekaru Biyu Ka Ajje Tarihin Da Zaiyi Wuyar Gogewa. Kuma Da Yardar Ubangiji Kafin Mu Dawo Neman Kuri’a 2027 Sai An Nemi Masu Kalubalantar Akan Aiki An Rasa.

Ga Kuma Wasu Karin Ayyukan Sun Sake Sauka Da Zafinsu Daga Gareka, Duk Cikin Sauke Nauyi Da Hakki Na Wakilci Da Kuma Shugabanci Abin Misali.

Ina Taya Mazabun Da S**a Rabauta Da Sabbin Ayyukan Alheri Daga RT Hon Sani Wakili (Wakilin Yau Tafi Jiya) Murna.

Allah SWT Ya Maimaita Maka Majalissar Tarayya “27.

Minjibir Da Ungogo
YAU TAFI JIYA

A Ungogo LG RT Hon Sani Wakili  ba gazawa yayi ba wallahi yana sane da dukkan abinda yake faruwa a ko wane yanki wani lo...
21/08/2025

A Ungogo LG RT Hon Sani Wakili ba gazawa yayi ba wallahi yana sane da dukkan abinda yake faruwa a ko wane yanki wani lokacin mune Bama yiwa kammu adalci meyasa Bama Iya banbance aikin rep da chairman da governor ba kowane abu bane ya zama nauyi akansa wani aikin yafi karfin sa sai dai gwamna akwai abunda ba haushe yake cewa idan dambu yayi yawa baya jin mai🙅

Gwamnatin baya barnar da tayi a ungogo wlh tallahi shekara biyu tayi kaɗan a magance ta zagi da cin mutumci yanzu ba namu bane sakon mu Yakamata ace muna turawa Har Allah yasa ya dauki mataki akan damuwar Al'umma

Kirana zuwa ga matasa na yankin ungogo da minjibir dan Allah lokaci yayi da zamu ajiye batun bangaran ci mu ajiye adawa kuzo muyi tinani yazayi a asamu ci gaba a yankunan mu

Allah Ubangiji ya shiga lamarin wakili Allah yaba shi ikon sauke nauyin da yake kansa

✍️ Abdurrahman Ahmad T Jibo GE: Wakili Reporters Ungg/Mnjb

Wakili Reporters Ungg/Mnjb
Sadeeq Adam Danquaters
Amb Ahmad Umar
Wakili Alherine
RT Hon Sani Wakili
Sarkin Yakin Sani Wakili

Wakili Reporters Ungg/MnjbMnjb team. Alhamdulillah Allah Yabamu Nasara 2027 ko Gezau
23/06/2025

Wakili Reporters Ungg/MnjbMnjb team. Alhamdulillah Allah Yabamu Nasara 2027 ko Gezau

23/06/2025

Wakili Reporters Ungg/MnjbMnjb
Headquarters. Alhamdulillah Nasarori Sunata Samuwa. Tuni Shirye Shirye Sunyi Nisa Na Wakili Go again Project.

Kyakykyawar Manufa. Tana Tareda Babbar Nasara. 2027 Go again Hon. Sani Wakili
23/06/2025

Kyakykyawar Manufa. Tana Tareda Babbar Nasara. 2027 Go again Hon. Sani Wakili

Hay Katafi Ikon Allah. Inshallah Zamu Maimaita Ko Gezau 2027
23/06/2025

Hay Katafi Ikon Allah. Inshallah Zamu Maimaita Ko Gezau 2027

Address

Kano
8001

Telephone

+2349077161398

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Wakili Reporters Ungogo/Minjibir posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share