12/06/2023
Inuwa baki kyamar kowa
Damuna baki mugunta
Alfaharin mutanen Karamar hukumar kumbotso Hon. Hon Suleiman Basarake dan halak nagari nakowa jarumi abokin tafiya
Muna Kira ga mai girma zababban gwamnan jahar Kano Abba kabir yusif da jagororin karamar hukumar kumbotso da su damka Amanar karamar hukumar kumbotso a hannun hon Suleiman basarake a matsayin chairman din karamar hukumar kumbotso a 2024
Muna Kara yiwa mai girma basarake adduar Allah ya Ida nufi