Wazirin Dundaye Coaliation For Atiku support group

Wazirin Dundaye Coaliation For Atiku support group we are unity to support good Leader.

*TOGETHER WE CAN RECOVER NIGERIA**ATIKU/OKOWA*HE. Atiku Abubakar is an accomplished politician and a public servant par ...
05/01/2023

*TOGETHER WE CAN RECOVER NIGERIA*
*ATIKU/OKOWA*

HE. Atiku Abubakar is an accomplished politician and a public servant par excellence,whose life was characterised by
diligence, humility, commitment,loyalty, patriotism and quiet philanthropy.

He is a man of honour and intellect, He is widely respected leader and apillar of support to many.

He shines brilliantly in the minds of Nigerian's and eminent, who encountered him,
He is more than a Leader or Boss. He is a Lover of Excellence and a blessing to our
generation, We are awe of your personality, sacritice,
determination, growth and the prosperity of others.

26/12/2022

Gayyata ta musamman daga ofishin Wazirin Ɗunɗaye coalition of Atiku and Ubandoma supporters ƙarƙashin jagorancin Alh Awwalu Ila wazirin Ɗunɗaye

Assalamu alaikum Al'ummar Sakkwato Birnin Shehu musamman magoya bayan jam'iyyar Nasara PDP

Ina kungiyoyin matasa!
Ina kungiyoyin Mata!
Ina kungiyoyin Dattawa!
Na birni da Qauye!

Ga goron Gayyatar mu zuwa gareku
Muna gayyatar ku zuwa taron kaddamar yekuwar yakin neman zaben Dan takarar gwamnan jahar a karkashin inuwar jam'iyyar PDP mal Saidu Umar Ubandoman Sakkwato

Za'ayi wannan gagarumin taron a karamar hukumar mulkin Dange shuni

Ranar Larba 28/12/2022

Hausawa masu iya magana na cewa ɗai rana tsawo ce mu bada haɗin kai mu tabbatar mun samu halartar wannan muhimmin taron mai cike da tarihi

Sanarwa daga kwamitin yaɗa labarai na kungiyar Wazirin Ɗunɗaye coalition of Atiku and Ubandoma supporters.

*AS ONE WE CAN GET IT DONE**WITH OUR VOTE'S WE CAN RECOVER NIGERIA BY VOTING *ATIKU/OKOWA**My FELLOW NIGERIAN'S ONLY THE...
25/12/2022

*AS ONE WE CAN GET IT DONE*

*WITH OUR VOTE'S WE CAN RECOVER NIGERIA BY VOTING *ATIKU/OKOWA*

*My FELLOW NIGERIAN'S ONLY THE TREE WITH SWEET FRUITS THAT PEOPLE THROW STONES AT.*
Let us come together to be a part of this fouthcoming Election.
Let us come together to be a part of this project.
Nigeria is belongs to all of us.

We will have our voices to lend in building *New Nigeria* under Our mentor an also the political gladiator *HE. ATIKU ABUBAKAR* I am optimistic that with the requisite knowledge, strength and experience acquired so far by the young star, there will be a brand new methodology towards a better democracy that will clear the doubt of the doubting.

As a Nigeria we know our challenge, we know our desire, and we desire someone who has been with us in thick and thin,Who's is *WAZIRIN ADAMAWA*

*THE UNIFIER*

Rana ta Biyu... ATIKU HOUSEAna Ci Gaba Da Gudanar da Aikin Tantance Ƙungiyoyin da S**a yi Rijista da Ofishin WAZIRIN ƊUN...
23/12/2022

Rana ta Biyu... ATIKU HOUSE

Ana Ci Gaba Da Gudanar da Aikin Tantance Ƙungiyoyin da S**a yi Rijista da Ofishin WAZIRIN ƊUNƊAYE COALITION OF ATIKU AND UBANDOMA SUPPORTERS, wadda ke Ƙarƙashin Jagorancin Alhaji. Awwalu Ila (Wazirin Ɗunɗaye) Emir Of PDP.

Ƙungiyoyin Mata Da Maza Matasa Da Dattijai Na Ko Wane Ɓangaren Al-umma Da Ƙabilun Dake Zaune a Wannan Jaha ne Ake Kan Tantancewa Domin Ci Gaba Da shirin Tunkarar Fara Taron Gangamin Yaƙin Neman Zaɓe a Matakin Jaha Da Kuma Shirin Tunkarar Babban Zaɓen Dake Tafe a shekara mai kamawa ta 2023.

Muna Fatan Ubangiji Allah Yayi Muna Jagora.
Ya Kuma Bamu Nasara.





Insha Allah.

DG. Media Office
Mallam Imrana
WAZIRIN ƊUNƊAYE COALITION OF ATIKU AND UBANDOMA SUPPORTERS SOKOTO.

Atiku/Okowa PDP 2023 Presidential campaign rally in Katsina state today. Join PDP to Rescue and Rebuild Nigeria 2023:   ...
20/12/2022

Atiku/Okowa PDP 2023 Presidential campaign rally in Katsina state today.

Join PDP to Rescue and Rebuild Nigeria 2023:



.

Nuru Shehu Jos.

*ATIKU/OKOWA*              *TO*  *RECOVER NIGERIA* Atiku Abubakar had over years proven to be a great future in the coun...
19/12/2022

*ATIKU/OKOWA*
*TO*
*RECOVER NIGERIA*

Atiku Abubakar had over years proven to be a great future in the country.Whether one like it or not, he has become a political pillar and leader, not only in Nigeria 🇳🇬 both Africa.

Atiku Abubakar is a great politician who takes well-calculated political steps. He was rank among the best leaders of this great country Nigeria 🇳🇬

Signed by
Wazirin Dundaye Coaliation For Atiku Support Group.

13/12/2022

With Wike or without Wike Atiku Abubakar will Win election 2023 in sha Allahu

Wannan shine Alh Awwalu Ilah wazirin Ɗunɗaye Sarkin yakin wazirin Adamawa Alh Atiku Abubakar shugaban ƙasar mu na Gobe i...
11/12/2022

Wannan shine Alh Awwalu Ilah wazirin Ɗunɗaye Sarkin yakin wazirin Adamawa Alh Atiku Abubakar shugaban ƙasar mu na Gobe in sha Allahu

Safe flight Sarkin Yakin Atiku Abubakar Alh Awwalu Ila  Allah yasa ayi cikin nasara.
09/12/2022

Safe flight Sarkin Yakin Atiku Abubakar

Alh Awwalu Ila Allah yasa ayi cikin nasara.

Atiku ya cika shekara 76 a Duniya A madadin Alh Awwalu Ila wazirin Ɗunɗaye Amintacce kuma masoyi ga wazirin Adamawa Alh ...
25/11/2022

Atiku ya cika shekara 76 a Duniya

A madadin Alh Awwalu Ila wazirin Ɗunɗaye Amintacce kuma masoyi ga wazirin Adamawa Alh Atiku Abubakar muna taya jagoran kawo sauyi mai yunkurin haɗa kan al'ummar ƙasar nan tsohon mataimakin shugaban kasa kuma Ɗan takarar shugaban ƙasa kuma shugaban ƙasa mai jiran gado da yardar Allah Alh Atiku Abubakar wazirin Adamawa murnar cikar sa shekaru saba'in da shida a duniya

Babu shakka a tsawon waɗannan shekaru Alh Atiku Abubakar ya taka rawar gani wurin ciyar da wannan kasa gaba ya bada gudunmawa ta fannoni da dama

Atiku ma'aikacin gwamnati ne daya bautawa kasar nan tsawon shekaru

Atiku ɗan siyasa ne da ya yi gwagwarmaya wurin tabbatar da dimokuraɗiyya ta samu gindin zama a ƙasar nan

Atiku ɗan kasuwa ne da ya kafa manyan masana'antu waɗanda dubban al'ummar ƙasa suke Amfana dasu

Muna fatan Allah ya Qarawa rayuwar wannan Dattijo albarka
Allah ya Qara masa lafiya da yawancin rai
Ya sa ya gama lafiya

Happy birthday Wazirin mu

Address

Kano

Telephone

+2347046975875

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Wazirin Dundaye Coaliation For Atiku support group posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Wazirin Dundaye Coaliation For Atiku support group:

Share