official_mupty

official_mupty I proudly to be a Muslim💪
(2) I really love Prophet Muhammad (S. A. W) more than anything💘

Oga Kenan Mai Korea Ta Arewa, Yayi Jiran, Yayi Jiran Domin a Tsokaneshi da fada amma anƙi😍 Ya tsokana anyi banza dashi, ...
08/11/2025

Oga Kenan Mai Korea Ta Arewa, Yayi Jiran, Yayi Jiran Domin a Tsokaneshi da fada amma anƙi😍 Ya tsokana anyi banza dashi, Yayi habaicin, Yayi habaicin amma anyi banza dashi🤣

TRUMP yaje ziyara Korea ta kudu, Amma tsabar neman rigima Kim Jong-Un Yayi gwajin sabon makamai a bakin iyakar tsakanin Korea ta kudu data Arewa, Amma TRUMP baice Masa komai 🤣

Sai kukaji russia 🇷🇺 ta bani goyan baya nayiwa gwamnatin tsoho juyin mulki ko, to wannan magana Gaskiya ce 🤣kuma hakane,...
24/10/2025

Sai kukaji russia 🇷🇺 ta bani goyan baya nayiwa gwamnatin tsoho juyin mulki ko, to wannan magana Gaskiya ce 🤣kuma hakane, Dan haka kuyi celebrations cikin natsuwa banda tsallaka titi😂 Jamilu Yusuf Dashi

19/09/2025

28/08/2025
Zan sake maimaitawa 🤣Account Name: Buhari Support Organisation Account No. : 2026724405🤣kada kumanta first bank ne 🤣🤣🤣🤣🤣...
10/04/2025

Zan sake maimaitawa 🤣
Account Name: Buhari Support Organisation Account No. : 2026724405🤣kada kumanta first bank ne 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣

Tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce kadarar da ya mallaka tun kafin ya hau mulki ba ta ƙaru ba har bayan saukarsa daga mulki a watan Mayun 2023.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4283ff6

Address

Kano

Telephone

+2348036852564

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when official_mupty posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to official_mupty:

Share