Kawu Sumaila Reporters

Kawu Sumaila Reporters Siyasar gidan Hon Kawu Sumaila OFR Siyasar Gidan Waraka
(1)

Kawu Sumaila Sanatan Al'umma
03/06/2026

Kawu Sumaila Sanatan Al'umma

Kungiyoyin siyasar gidan Sanata Kawu Sumaila na Karamar Hukumar Takai ciki harda WARAKA ONLINE sun gabatar da zama domin...
02/06/2026

Kungiyoyin siyasar gidan Sanata Kawu Sumaila na Karamar Hukumar Takai ciki harda WARAKA ONLINE sun gabatar da zama domin ayyanawa da goyon bayan matsayar siyasar gidan WARAKA a yankin na bada gudummowa da goyon bayan dukkan yan takarkarunmu na jam'iyyar APC.

Allah yabamu nasara. Amin!

~WARAKA ONLINE TAKAI
2/06/2026

KAWU SANATAN AL’UMMA 👍🇳🇬A yau Talata 02/06/2026 yayin zaman Majalissa, Sanata Kawu Sumaila OFR ya fito karara ya jawo ha...
02/06/2026

KAWU SANATAN AL’UMMA 👍🇳🇬

A yau Talata 02/06/2026 yayin zaman Majalissa, Sanata Kawu Sumaila OFR ya fito karara ya jawo hankalin Shugabancin Majalissa akan matsalar ayyukan Gwamnati da aka yi watsi dasu da kuma rashin biyan ‘yan Kwangila duk da yawan kudaden rance da aka amincewa Gwamnati domin aiwatar da ayyukan cigaba a kasa.

Sanata Kawu Sumaila ya jaddada cewa ‘yan Nigeria suna da hakkin ganin amfanin kudaden Gwamnati ta hanyar kammala musu hanyoyi, makarantu, asibitoci da sauran muhimman ayyukan more rayuwa. Sannan yayi jan hankali cewa cigaba da jinkirta biyan kudaden ayyuka da kammalasu na iya ragewa Gwamnati yarda da amincewar al’ummarta.

Tabbas Sanata Kawu Sumaila ya cika wakili da yake furta gaskiya ga Shugabanninsa komai dacinta domin ganin an samarwa da al’umma cigaba.

Muttaqa Babire
Media Aide to Sen. Kawu Sumaila OFR
Tuesday 2nd June, 2026.

Jajayen wuya!🙌
02/06/2026

Jajayen wuya!🙌

Sanata Kawu Sumaila OFR ya karbi bakuncin Shugabancin jam’iyyar APC na karamar hukumar Albasu karkashin jagorancin Shuga...
31/05/2026

Sanata Kawu Sumaila OFR ya karbi bakuncin Shugabancin jam’iyyar APC na karamar hukumar Albasu karkashin jagorancin Shugaban karamar hukumar Albasu Hon. Garba Aliyu Hungu.

Yayin zaman sun jaddada mubayi’arsu tare da goyon bayansu ga Sanata Kawu Sumaila da Gwamna Abba da sauran ‘yan takarkarun jam’iyyar APC daga sama har kasa.

Da fatan Allah ya taimaki jam’iyyar APC a zabe mai zuwa na 2027.

30/05/2026

Allah yakawomana karshen wannan masifa ta fadan daba da shan kwayoyin da matasa ke yi. Amin!

27/05/2026

Barka da Sallah

24/05/2026

Mun sami gyada tubus-tubus!😄

Address

Sumaila
Kano
6576

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kawu Sumaila Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Kawu Sumaila Reporters:

Share