22/06/2022
*MANUFOFIN KUNGIYAR GORO VICTORY ASSURED*
1. _Wayar wa Jama'ar Fagge kai akan Muhimmancin Zaben Dan Siyasa na Gari._
2. _Wayar musu da kai akan wanda ya fi cancanta su zaba da nuna musu illar bin guguwar siyasa._
3. Yada manufofin siyasar Hon. Aminu Sulaiman Goro a siyasance.
_Signed:_
*Chairman Goro Victory assured.*