Gawuna Youth On Social Media Kano 44 L.G

Gawuna Youth On Social Media Kano 44 L.G Dr. Nasuru Yusuf Gawuna shi ne fatan mu a Gwamnan Kano 2023 da yardar Allah. Ya Ubangiji ka lamunce masa, kasa mu amfane shi shima ya amfane mu.

Allah ka kara daukaka ga Aminu Sale Ungogo Dan Amana

27/03/2025

MUNA YI WA DAUKACIN AL'UMMA
BARKA DA WANNAN
LOKACI

ASSALAM ALAYKUMURGENT SECURITY ALERT Ana sanar da dukkan al'umma cewa an yi hacking din account din Malam Umar Tall man ...
23/09/2024

ASSALAM ALAYKUM

URGENT SECURITY ALERT

Ana sanar da dukkan al'umma cewa an yi hacking din account din Malam Umar Tall man Zakirai mai sunan Umar Idris Zakirai
Dan haka duk wanda yaga an turo masa sako kamar haka

Assalamu alaikum, turo phone number ka inyi maka rejista yadda ake samun 100.50gb a facebook free nasamu yanzu kyuta from facebook anniversary

KARYA NE BARAYIN Facebook account ne.

Account din nasa yana dauke da 4, 979 friends. Dauke yake da wannan hoton

31/03/2024

JINKIRI MAFI ALKHAIRI

Tajo Yakubu Dogon Zanna
Na Gawuna

12/01/2024

Allahumma lakal hamd wa
Lakal shukr

Sakon Dokajin Gabasawa kuma Amirul Hajj na Karamar Hukumar Gabasawa.Alh. Mustapha Ado ZakiraiGAWUNA HAS ARRIVED
23/12/2023

Sakon Dokajin Gabasawa kuma Amirul Hajj na Karamar Hukumar Gabasawa.
Alh. Mustapha Ado Zakirai

GAWUNA HAS ARRIVED

05/11/2023

GAWUNA ALKHAIRI NE

Muna godiya Allah ya saka maka da alkhairi bisa kyawawan umarni da kake bamu, da kuma kula wa damu da kake yi.Allah ya k...
28/09/2023

Muna godiya Allah ya saka maka da alkhairi bisa kyawawan umarni da kake bamu, da kuma kula wa damu da kake yi.

Allah ya kara maka imani da tausayin al'umma. Ya sa ka gama lafiya.

Farar aniya Laya.

YANZUMA MUKA FARA SPORT ORGANISATION KANO STATE

16/06/2023

IDAN MUKA CE
GAWUNA
TO MUNA NUFIN YANZU MUKA FARA

21/03/2023

Jam'iyyar APC a Jihar Kano tayi kira ga Hukumar Inec da ta bayyana zaben Jihar Kano a matsayin Inconclusive....

Uwar Jam'iyyar a yau tayi taron manema Labarai tare da Dantakarar Gwamna Dr. Nasiru Yusuf Gawuna da Shugaban Jamiyyar Abdullahi Abbas da sauran masu ruwa da tsakin Jam'iyyar.

Anyi zabe a ranar asabar data gabata angama, ansamu akwatuna 564 me kuri'a kimanin 300,000 wanda aka soke zabensu sabida matsalar rigima, rashin kawo kaya da kuma aringizo, irin wannan shine Hukuncin da akayiwa zaben Jihohin Adamawa, Kebbi.

Dokar Kasa ta bawa wanda ya shiga zabe dama akan ya kai korafinsa ga Hukumar Inec cikin sati 1 da yin zabensa domin sake duba hukuncin zaben...

Jam'iyyar tana kira ga Shugaban Hukumar Prof. Mahmoud Yakubu da ya dubi wannan kira da gaggawa domin baiwa wadannan mutane da aka soke kuri'arsu yancinsu.

Address

Hadejia Road
Kano

Telephone

+2349133274787

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gawuna Youth On Social Media Kano 44 L.G posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share