SSR and SR Updates

SSR and SR Updates Official page for Senior Special Reporters/Special Reporters to the Executive Governor of Kano State.

Manufar Ƙaddamar da National Launch and North-West Deployment of Energize Commercialization Now (ECoN) a KanoAlhamdulill...
26/04/2026

Manufar Ƙaddamar da National Launch and North-West Deployment of Energize Commercialization Now (ECoN) a Kano

Alhamdulillah. A ranar Alhamis, 23 ga Afrilu 2026, aka rubuta tarihi a Jihar Kano.

Uwargidan Shugaban Ƙasar Najeriya, Maigirma Sanata Oluremi Tinubu, CON, ta ƙaddamar da babban shiri na ƙasa, farawa da shiyar Arewa maso yamma (North-West): (ECoN), ƙarƙashin jagorancin babban mai masaukin baki, Maigirma Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf.

Manufar Wannan Ƙaddamarwa:

Taron ECoN daya gudana tsawon kwanaki uku (23 - 24/04/2026) bai zo don baje kolin jawabi ba. Yazo ne da manufa guda ɗaya, bayyananniya: A kawo ƙarshen barcin da bincikenmu ke yi akan kimiyya, fasaha da ƙirƙire-ƙirƙire a Jami’o’i da sauran cibiyoyin bincike da na koyo.

1. Matsalar Da Muke Magancewa:
Shekaru da dama, Jami’o’inmu da Cibiyoyin Bincike a Najeriya na samar da sabbin dabaru, fasahohi, da bincike masu matuƙar muhimmanci. Amma abin takaici, kashi 90% na waɗannan bincike suna ƙarewa ne a matsayin takardun karatun digiri ko mujallu na kimiyya. Ba sa komawa kasuwa. Ba sa zama kamfani. Ba sa samar da aikin yi ga matasanmu.

2. Maganin Da ECoN Ta Kawo:
Manufar ƙaddamar da ECoN ita ce: A gina gada mai ƙarfi tsakanin LAB da KASUWA. Wato:

- Ga Masu Bincike: A ba su horo, jagoranci da damar gabatar da bincikensu ga duniya. Cibiyoyin Kasuwanci da Wuraren Gabatar da Dabaru da aka shirya a Kano na kwanaki 3 sun cimma hakan.

- Ga Masu Zuba Jari: A nuna musu cewa akwai damammakin zuba jari masu ma’ana a cikin binciken al’ummarmu na Arewa Maso Yamma. Tattaunawar Masu Zuba Jari ta haɗa kuɗi da dabaru.

- Ga Matasa: A buɗe musu ƙofar zama ba ma’aikata kawai ba, har ma da masu kamfanonin fasaha da masana’antu.

- Ga Jihar Kano da Arewa Maso Yamma: A mayar da yankin cibiyar ƙirƙira, masana’antu, da bunƙasar tattalin arziki mai ɗorewa.

3. Me Yasa Kano?
Zaɓin Kano a matsayin wurin ƙaddamar da shirin na Arewa Maso Yamma ba bazata ba ne. Yana nuni da amincewar Gwamnatin Tarayya da irin jajircewar Gwamnatin Maigirma Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf wajen saka kimiyya da fasaha a gaban komai. Kano ta nuna shiri. Kano ta karɓi baƙunci. Kano ta nuna jagoranci.

4. Saƙon Ƙarshe: Daga Dabaru Zuwa Tasiri:
Don haka, ƙaddamar da ECoN wani yunkuri ne na juyin juya hali a harkar bincike da bunƙasa kasuwanci. Yunkuri ne na fitar da Najeriya daga kasancewa mabukaciya kawai, zuwa kasancewa mai ƙirƙira da fitar da kayayyaki.

Ba magana muke ba. Aiki muke. Ba mafarki muke ba. Kyakkyawar goben Ƙasa muke gina wa!

Hon. Nasiru Kassim Fulatan
SSR Kimiyya da Fasaha

Over the past three days, history has been made in Kano as the "Energize Commercialization Now" initiative was successfu...
26/04/2026

Over the past three days, history has been made in Kano as the
"Energize Commercialization Now" initiative was successfully launched for the North West Zone

The official launch, which was graciously led by Her Excellency, the First Lady, Sen. Oluremi Tinubu, CON, alongside their Excellencies, the Governors from the Seven States of the North-West, Honourable minister of Innovation, Science and Technology, wives of the Governors and other key stakeholders. The event marked a significant step towards a landmark transformation in Nigeria’s journey innovation-driven economic growth and development

The event brought together hundreds of innovators from across the seven North-West states, as well as investors, researchers, and development partners. It served as a dynamic platform for knowledge exchange and opportunity creation through insightful conversations, panel discussion sessions, and most importantly, the exhibition and pitching of innovative projects by our talented young minds.

Indeed, it was a remarkable success.

I extend my deepest appreciation to His Excellency, the Executive Governor of Kano State, for hosting this historic event. My sincere gratitude also goes to Her Excellency, the First Lady, Sen. Oluremi Tinubu, CON, the Honourable Minister of Innovation, Science and Technology, Kingsley Udeh SAN, the North-West Governors, and all partners who made this possible.

To my colleagues and members of the Organizing Committee, I say thank you for your dedication, and teamwork in delivering such a successful outing.

Now, the question remains: What next?

The work has just begun.

Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya, Honourable Commissioner Kano State Ministry of Information and Internal Affairs & Co-chair of ECoN North-West Organizing Committee.

Press Release 25/04/2026Governor Abba Lays a Foundation for a Giant Secondary SchoolThe Executive Governor of Kano State...
26/04/2026

Press Release
25/04/2026

Governor Abba Lays a Foundation for a Giant Secondary School

The Executive Governor of Kano State Alhaji Abba Kabir Yusuf, has laid a foundation for the construction of a giant Secondary School at Kaura Goge, Nasarawa Local Government.

The school if completed would replace the famous Maikwatashi school that was dilapidated and suffered encroachment and fraudulently sold off parts of the land by unscrupulous people.

This led the peoples governor to intervene, and promise to build a new school in replacement of Maikwatashi.

Alhaji Abba Kabir Yusuf said he had handed over the ownership of Maikwatashi school to the Kano State Colleges of Arts and Islamic Studies (CAS) in view to utilize it for educational purposes.

This was contained in a press release issued by Mustapha Muhammad the Chief Press Secretary to the Kano State Governor Alhaji Abba Kabir Yusuf.

Governor Abba in his speech stated that the construction of this school will ease the suffering of students around the area that they had to move far away to attend school as far as Sabon gari areas.

"There are huge number of students in this area that had to go to Sabongari for schooling, that's why we want to build a school here."

The Governor has urged the residents of the area to cooperate with the contractor and warned the contractor to do very good job.

Earlier in his address the commissioner for education, Goni Ali Haruna Makoda said the giant school will gulp N1.3 billion naira.

The school will house 32 classrooms, 36 toilets, 4 libraries among other structures.

Ali Makoda described the laying foundation of the school as promise made promise kept by the peoples governor Alhaji Abba Kabir Yusuf.

Signed:
Mustapha Muhammad
Chief Press Secretary
Government House Kano.

Babban Lauyan Gwamnatin Jihar Kano kuma Kwamishinan Shari’a, Abdulkarim Kabiru Maude, (SAN), ya halarci liyafar cin abin...
21/04/2026

Babban Lauyan Gwamnatin Jihar Kano kuma Kwamishinan Shari’a, Abdulkarim Kabiru Maude, (SAN), ya halarci liyafar cin abinci da Nigerian Law School, reshen Kano da ke Bagauda, ta shirya domin ɗalibanta.

Kwamishinan ya halarci taron ne a matsayinsa na Babban Lauyan Jiha tare da kasancewarsa mamba a Body of Benchers, wata hukuma mai kula da harkokin aikin lauya a ƙasar nan.

Liyafar, wadda ita ce ta farko cikin liyafuffuka biyu da ake wajabta wa ɗaliban makarantar, wani ɓangare ne na al’adar da ake amfani da ita wajen shirya su domin fuskantar ƙa’idojin ɗabi’a da na ƙwarewa a harkar lauya.

Taron ya kasance mai cike da fa’ida, inda manyan mambobin Body of Benchers s**a yi mu’amala da ɗaliban, s**a saurari ra’ayoyinsu tare da ba su shawarwari gabanin jarabawarsu ta ƙarshe.

Daga cikin manyan bakin da s**a halarci taron akwai Bashir Dalhatu wanda ya jagoranci zaman, sai Ibrahim Mohammed, Mataimakin Darakta Janar kuma Shugaban reshen Kano, da kuma Abdu Aboki, tsohon Alkalin Kotun Koli, tare da sauran manyan alkalai da jami’an gwamnati.

A nasa jawabin, Barrister Maude ya ƙarfafa wa ɗaliban gwiwa da su rungumi gaskiya, ladabi da ƙwarewa, yana mai jaddada cewa aikin lauya ba ilimin doka kawai ba ne, har ila yau yana buƙatar nagartar hali da jajircewa wajen tabbatar da adalci.

Ya kuma yaba wa masu shirya taron bisa ci gaba da wannan al’ada mai muhimmanci, tare da yi wa ɗaliban fatan nasara a jarabawarsu da kuma makomarsu a harkar lauya.

Amir Abdullahi Kima
Senior Special Reporter on Ministry of Justice to the Executive Governor of Kano State Alhaji Abba Kabir Yusuf

His Excellency, Alh. Abba Kabir Yusuf, the Executive Governor of Kano State, to host the National Flag-off and Launch of...
19/04/2026

His Excellency, Alh. Abba Kabir Yusuf, the Executive Governor of Kano State, to host the National Flag-off and Launch of the North West Deployment"Energize Commercialisation Now", an initiative of the Federal Ministry of Innovation, Science, and Technology, which shall be led and supported by Her Excellency, the First Lady, Sen.Oluremi Tinubu, CON, on the 23rd of April, 2026 in Kano
Come one! Come All, to witness a history

16/04/2026

GGSS Hassana Sufi Dalibai 371 ne s**a zana Jarrabawar Qualify kuma gaba daya sunyi Nasara👏
Thanks you AKY

Bayan gyaran Makarantar GGSS Gandun Albasa tare da samar da kujeru da kayan karatu, a karo na farko dukkan ɗaliban da s*...
16/04/2026

Bayan gyaran Makarantar GGSS Gandun Albasa tare da samar da kujeru da kayan karatu, a karo na farko dukkan ɗaliban da s**a zana jarrabawar Qualify sun samu nasara gaba ɗaya.

Jimillar ɗaliban da s**a ci jarrabawar sun kai 701, wanda hakan ke nuna irin ƙoƙari da jajircewar Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, wajen tabbatar da ingancin ilimi a jihar Kano

Wannan na Zuwane a wata Ziyara da Director KERD Hajiya Rabi Inuwa Hussain, tare da Ma’aikatan Hukumar domin yiwa Daliban Albishir Na Gagarumar Nasarar da S**a Samu

Tabbas Dolene mu godewa Allah da ya bamu Abba Gida-Gida Allah ya kara masa Nasara.

Amir Abdullahi Kima
Chairman SSR/SR Forum Kano State.arar

PHOTOS: The construction of the newly established Govt Girls Sec, School Dangwauro is nearing completion.
16/04/2026

PHOTOS: The construction of the newly established Govt Girls Sec, School Dangwauro is nearing completion.




16/04/2026

GGSS Mariam Aloma Dalibai 324 ne Dalibai 8 ne kawai basu samu nasara ba su sabo da basu zana Jarrabawa ba, Thanks you AKY

KWAMISHINAN SHARI’A NA JIHAR KANO YA DAUKI NAUYIN DALIBAI 301 DOMIN KARANTAR NCE A MUNJIBIRKwamishinan Shari’a na Jihar ...
14/04/2026

KWAMISHINAN SHARI’A NA JIHAR KANO YA DAUKI NAUYIN DALIBAI 301 DOMIN KARANTAR NCE A MUNJIBIR

Kwamishinan Shari’a na Jihar Kano, Abdulkarim Kabiru Maude,SAN, ya ɗauki nauyin ɗalibai 301 domin su ci gaba da karatun NCE a Makarantar Kano State College of Education and Preliminary Studies (KASCEPS), reshen Munjibir.

Hakan na kunshe ne a jawabin Kwamishinan da ya gabatar yayin taron bikin da aka gudanar a harabar makarantar, inda ɗalibai, malamai, da manyan baki s**a halarta domin shaida wannan gagarumin tallafi da kwamishinan ya bayar.

A Jawabin nasa, Kwamishinan ya bayyana ƙudurin sa na ganin ya tallafawa ilimi ba tare da yankewa ba, inda har ya bada wasiyya cewa ko da Allah ya karɓi rayuwarsa kafin ƙarshen wannan shiri, iyalansa su tabbatar sun cire kuɗin makarantar ɗaliban gaba ɗaya har su kammala karatunsu.

Haka kuma, ya yi alƙawarin cewa bayan sun kammala karatun NCE, zai ci gaba da ɗaukar nauyinsu domin su ci gaba da karatu a matakin jami’a, domin ƙara inganta rayuwarsu da makomar al’umma baki ɗaya.

A Lokacin da take jawabi, Malama Jamila Mansur Chiranchi, Shugabar Laburari ta Makaranar, wacce ta wakilci shugaban Makarantar, Dakta Auwal Farouk, ta jinjinawa Kwamishinan bisa wannan karamci da hangen nesa da ya nuna, wanda ta bayyana a matsayin wani muhimmin mataki na inganta ilimi da tallafawa matasa domin su cimma burinsu na rayuwa.

Wasu daga cikin waɗanda s**a yi jawabi sun bayyana cewa wannan shiri zai taimaka matuƙa wajen rage yawan ɗaliban da ke fuskantar ƙalubalen kuɗin makaranta, tare da ƙarfafa gwiwar sauran masu hannu da shuni su ma su bada tasu gudummawa wajen bunƙasa ilimi a jihar.

Haka kuma, ɗaliban da s**a ci gajiyar shirin sun nuna matuƙar farin ciki da godiya ga Kwamishinan, tare da alƙawarin mayar da hankali kan karatunsu domin su zama masu amfani ga al’umma da ƙasa baki ɗaya.

Taron ya gudana cikin yanayi na farin ciki da nishadi, inda aka yi addu’o’i da fatan alheri ga Kwamishinan da kuma ɗaliban da s**a samu wannan dama.aime ama arayar.

Amir Abdullahi Kima
Senior Special Reporter on Ministry of Justice to the Executive Governor of Kano State Alhaji Abba Kabir Yusuf

Yadda Daliban Makarantar GGSS Unguwa Uku Suke Nuna Godiya ga Maigirma Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf sakamak...
14/04/2026

Yadda Daliban Makarantar GGSS Unguwa Uku Suke Nuna Godiya ga Maigirma Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf sakamakon gagarumar Nasarar da s**a samu a Jarrabawar Qualify. Thanks You AKY

Amir Abdullahi Kima
Senior Special Reporter on Ministry of Justice to the Executive Governor of Kano State Alhaji Abba Kabir Yusuf.

𝗧𝗵𝗲 𝗘𝘅𝗲𝗰𝘂𝘁𝗶𝘃𝗲 𝗚𝗼𝘃𝗲𝗿𝗻𝗼𝗿 𝗼𝗳 𝗞𝗮𝗻𝗼 𝗦𝘁𝗮𝘁𝗲 𝗰𝗼𝗻𝘁𝗶𝗻𝘂𝗲𝘀 𝘁𝗼 𝘀𝘂𝗽𝗽𝗼𝗿𝘁 𝘁𝗵𝗲 𝗲𝘅𝗮𝗺𝗶𝗻𝗮𝘁𝗶𝗼𝗻 𝗽𝗿𝗼𝗰𝗲𝘀𝘀𝗲𝘀 𝗼𝗳 𝘁𝗵𝗲 𝗖𝗼𝗹𝗹𝗲𝗴𝗲 𝗼𝗳 𝗡𝘂𝗿𝘀𝗶𝗻𝗴 𝗦𝗰𝗶𝗲𝗻𝗰𝗲𝘀 𝗯...
13/04/2026

𝗧𝗵𝗲 𝗘𝘅𝗲𝗰𝘂𝘁𝗶𝘃𝗲 𝗚𝗼𝘃𝗲𝗿𝗻𝗼𝗿 𝗼𝗳 𝗞𝗮𝗻𝗼 𝗦𝘁𝗮𝘁𝗲 𝗰𝗼𝗻𝘁𝗶𝗻𝘂𝗲𝘀 𝘁𝗼 𝘀𝘂𝗽𝗽𝗼𝗿𝘁 𝘁𝗵𝗲 𝗲𝘅𝗮𝗺𝗶𝗻𝗮𝘁𝗶𝗼𝗻 𝗽𝗿𝗼𝗰𝗲𝘀𝘀𝗲𝘀 𝗼𝗳 𝘁𝗵𝗲 𝗖𝗼𝗹𝗹𝗲𝗴𝗲 𝗼𝗳 𝗡𝘂𝗿𝘀𝗶𝗻𝗴 𝗦𝗰𝗶𝗲𝗻𝗰𝗲𝘀 𝗯𝘆 𝗽𝗮𝘆𝗶𝗻𝗴 𝘀𝘁𝘂𝗱𝗲𝗻𝘁𝘀’ 𝗶𝗻𝗱𝗲𝘅 𝗳𝗲𝗲𝘀 𝗮𝗻𝗱 𝗰𝗼𝘃𝗲𝗿𝗶𝗻𝗴 𝘁𝗵𝗲 𝘄𝗲𝗹𝗳𝗮𝗿𝗲 𝗼𝗳 𝗲𝘅𝗮𝗺𝗶𝗻𝗲𝗿𝘀, 𝗶𝗻𝗰𝗹𝘂𝗱𝗶𝗻𝗴 𝗮𝗰𝗰𝗼𝗺𝗺𝗼𝗱𝗮𝘁𝗶𝗼𝗻 𝗮𝗻𝗱 𝗳𝗲𝗲𝗱𝗶𝗻𝗴 𝘁𝗵𝗿𝗼𝘂𝗴𝗵𝗼𝘂𝘁 𝘁𝗵𝗲 𝗲𝘅𝗮𝗺𝗶𝗻𝗮𝘁𝗶𝗼𝗻 𝗽𝗲𝗿𝗶𝗼𝗱. 𝗧𝗵𝗶𝘀 𝘀𝘂𝗽𝗽𝗼𝗿𝘁 𝗶𝘀 𝗳𝗮𝗰𝗶𝗹𝗶𝘁𝗮𝘁𝗲𝗱 𝘁𝗵𝗿𝗼𝘂𝗴𝗵 𝗞𝗛𝗘𝗧𝗙𝗨𝗡𝗗. 𝗧𝗵𝗶𝘀 𝗶𝗻𝗶𝘁𝗶𝗮𝘁𝗶𝘃𝗲 𝗶𝘀 𝗰𝗮𝗿𝗿𝗶𝗲𝗱 𝗼𝘂𝘁 𝗿𝗲𝗴𝘂𝗹𝗮𝗿𝗹𝘆 𝗮𝗻𝗱 𝗵𝗮𝘀 𝗴𝗿𝗲𝗮𝘁𝗹𝘆 𝗰𝗼𝗻𝘁𝗿𝗶𝗯𝘂𝘁𝗲𝗱 𝘁𝗼 𝗽𝗿𝗼𝗱𝘂𝗰𝗶𝗻𝗴 𝗰𝗼𝗺𝗽𝗲𝘁𝗲𝗻𝘁 𝗮𝗻𝗱 𝘄𝗲𝗹𝗹-𝘁𝗿𝗮𝗶𝗻𝗲𝗱 𝗵𝗲𝗮𝗹𝘁𝗵 𝘄𝗼𝗿𝗸𝗲𝗿𝘀 𝗳𝗼𝗿 𝘁𝗵𝗲 𝘀𝘁𝗮𝘁𝗲 𝗮𝗻𝗱 𝗯𝗲𝘆𝗼𝗻𝗱.




Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SSR and SR Updates posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share