Hon. Alh. Kausani For Wudil 2023

Hon. Alh. Kausani For Wudil 2023 Sale kausani wudil

26/06/2022

Daga yau ni . Khaleel messi wudil unguwar makada nabar tafiyar gidan tsohon chairman . Dubada yadda akayimin rashin adalci

26/04/2022
MUNA MIKA SAKON GAISUWA GA MASOYA MAZA DA MATA . ALLAH UBANGIJIB YASAKAMUKU DA ALKHAIRI DAFATAN KOWA YAKOMA GIDA LAFIYA ...
13/03/2022

MUNA MIKA SAKON GAISUWA GA MASOYA MAZA DA MATA . ALLAH UBANGIJIB YASAKAMUKU DA ALKHAIRI DAFATAN KOWA YAKOMA GIDA LAFIYA .ALLAH YASAKAMUKU DA ALKHIRI MUNA GODIYA

SPONSORED :::>BY JAGORAN MATASAN GIDAN SALE KAUSANI NA KOFAR YAMMA BAKI DAYA WATO # # MALAM IBRAHIM SHEKARAN WUDIL


{ Sing by khaleel messi wudil unguwar makada wudil }

09/03/2022

BAYAN WASU KWANAKI DABAKUJIMUBA TOH ALLAH YANUFA ANDAWO .
SABODA HAKA {HON ALH SALEH KAUSANI } YANA MUKU FATAN ALKHAIRI DAFATAN KUNA CIKIN KOSHIN LAPIA MASOYA .ALLAH YABAMU NASARA A ZABE MAIZUWA . DOMIN KARA BUNKASA KARAMAR HUKUMAR WUDIL DAKUMA JAMA"AR CIKINTA NA . AMANA MASU YAKANA DASANIN YAKAMATA πŸ™SPONSORED BY *** jagoran matasan gidan saleh kausani na kofar yamma ::: malam Ibrahim shekaran wudil

SIGN BY khaleel usman u/ makada

YAUDA GOBE TA ALLAH CE ALLAH SHINE MAIYI . ALLAH DON GIRMANKA KABAWA WANNAN BAWANNAKA WANNAN KUJERAR TA DAN MAJALISSAR J...
21/02/2022

YAUDA GOBE TA ALLAH CE ALLAH SHINE MAIYI . ALLAH DON GIRMANKA KABAWA WANNAN BAWANNAKA WANNAN KUJERAR TA DAN MAJALISSAR JAHA A WUDIL YA . ALLAH AMEEN

sako daga jagoran matasan gidan alh sale kausani na kofar yamma baki daya

Sign by khaleel messi wudil unguwar makada

MASHA ALLAH   . ALLAH YAYI RIKO DA HANNUNKA JAGORA ADALIN SHUGABA SIYASAR WUDIL SAIDAKAI SABODA YADDA KAKE KISHINTA . FA...
17/02/2022

MASHA ALLAH . ALLAH YAYI RIKO DA HANNUNKA JAGORA ADALIN SHUGABA SIYASAR WUDIL SAIDAKAI SABODA YADDA KAKE KISHINTA . FATANMU UBANGIJI YABAMU SA A 2023 DA YARDAR ALLAH

$AKO DAGA jagoran masoya nagida hon alh sale kausani na kofar yamma baki daya wato malam Ibrahim shekaran wudil
Sign by khaleel messi wudil kofar yamma

MASHA ALLAH A wannan lokaci muna matukar son musamu sauyi a karamar hukumar wudil a majalissar jaha . domin samarmana da...
07/02/2022

MASHA ALLAH
A wannan lokaci muna matukar son musamu sauyi a karamar hukumar wudil a majalissar jaha . domin samarmana da aiyyukan chigabanda kasaba a baya nasan inada tabbacin zakaninka aikin alherin da kakeyii a wudil . don cigaban matasan wudil .fatanmu Allah yayi rokoda hannunka .

Sako daga [ jagoran matasan kofar yamma baki daya wato malam Ibrahim shekaran wudil ]

πŸ–ŠπŸ–πŸ–ŠπŸ“BY KHALEEL MESSI WUDIL UNGUWAR MAKADA

05/02/2022

masha allah allah kulli halin
mudai munada tabbacin gwaninmu mutuminkirkine kuma shine allon rasntsuwarmu a 2023 insha allah zaimana jagoranci nagari . barka da hutun karishen mako . sako daga jagoran matasan gidan alh sale kausani na kofar yamma baki daya wato malam ibrahim shekaran wudil



sign by khaleel messi wudil unguwar makada

special thanks my seponsered

yahaya sani wudil
isha hamza wudil
haruna i c c ruwasa

Assalama Alaikum masoya dafatan kowa yananan lapiya . muna maika sakon gaisuwa gawaddannan jajirtattun mutane dasuke bam...
26/01/2022

Assalama Alaikum masoya dafatan kowa yananan lapiya . muna maika sakon gaisuwa gawaddannan jajirtattun mutane dasuke bamu gudunmawa a wannan tafiya gida [HON ALH SALE KAUSANI FOR 2023 ]

@ alh habu maiyashi
@ Ibrahim shekaran wudil
@ yahaya Sani wudil
Muna godiya sosai
Mudai fatanmu Allah yabamu nasara a zabe mezuwa 2023 insha Allah

23/01/2022

ALLAH KAINE ALLAH . ALLAH KABAWA BAWANKA NASARA A ZABE NAGABA . DOMIN MUNAGANIN SHINE MAFITARMU A WUDIL

πŸ“πŸ“ Khaleel messi wudil unguwar makada

Sponsored by shekaran wudil

Address

Wudil K/yamma
Kano
WUDIL

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon. Alh. Kausani For Wudil 2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share