USAMA DATA SHARE

USAMA DATA SHARE USAMA DATA INTERNATIONAL BUSINESS CENTER

29/05/2026

BARKA DA JUMA A ALLAH YAKARBI IBADIMMU EID MUBARAK 🤲

SAI ANZO WAJAN 🥰
28/05/2026

SAI ANZO WAJAN 🥰

EID MUBARAK ALLAH YA MAIMAITA MANA HAPPY SALLAH FOR ALL MUSLIM UMMU🙏NAMA YAFARA AIKI 🥰
27/05/2026

EID MUBARAK ALLAH YA MAIMAITA MANA HAPPY SALLAH FOR ALL MUSLIM UMMU🙏

NAMA YAFARA AIKI 🥰

🌙✨ BARKA DA SALLAH BABBA ✨🌙Assalamu Alaikum wa Rahmatullah,A wannan lokaci mai albarka na Eid Al-Adha, muna miƙa saƙon g...
27/05/2026

🌙✨ BARKA DA SALLAH BABBA ✨🌙
Assalamu Alaikum wa Rahmatullah,
A wannan lokaci mai albarka na Eid Al-Adha, muna miƙa saƙon gaisuwa tare da addu’o’i na alheri zuwa gare ku, abokan hulɗarmu masu daraja. 🤝💙
Muna godiya sosai da irin goyon baya, yarda, da haɗin kai da kuka nuna mana. Allah Ya saka muku da alkhairi mai yawa. 🙏
🌸 Muna yi muku fatan:
Allah Ya karɓi ibadunku 🤲
Ya sanya albarka cikin rayuwarku da kasuwancinku 📈
Ya cika muku buriku na alheri 🕊️
Ya dawo mana da wannan Sallah cikin lafiya da wadata ✨
💫 EID MUBARAK TO ALL OUR VALUED CUSTOMERS 💫
Daga:
🎖️ USAMA DATA COMPANY
“Your Trusted Digital Service Partner” 💻📱

26/05/2026

EID MUBARAK USAMA DATA

🕋 Ka yi tanadi domin Ranar Arafah 🤲Duk wasu buƙata'u da kake nema a wurin Allah, ka yi ƙoƙari ka rubuta su a takarda dom...
25/05/2026

🕋 Ka yi tanadi domin Ranar Arafah 🤲

Duk wasu buƙata'u da kake nema a wurin Allah, ka yi ƙoƙari ka rubuta su a takarda domin kada ka manta. ✍️

A ranar Arafah, ka miƙa “proposal” ɗinka gaba ɗaya ga Allah cikin tawakkali da cikakken yaƙini. Ka kyautata zato ga Allah cewa Shi kaɗai ne Mai ikon biya maka dukkan buƙatunka. 🤍

Ka ba Allah total submission na miƙa wuya, ka roƙe Shi da zuciya mai tsarki da yakini.

Wallahi, za ka sha mamakin yadda Allah yake buɗe ƙofofin rahama, amsa addu’a, da sauya rayuwa cikin lokaci kaɗan. ✨

Allah Ya sa mu dace da alherin Ranar Arafah. 🤲

An kwarfe Tijjani Gandu 😭Jagora yace in mun baka takara wazai mana Waƙa
25/05/2026

An kwarfe Tijjani Gandu 😭
Jagora yace in mun baka takara wazai mana Waƙa

DUK MAI SON NETWORK YAZO THIS RAM IS AVAILABLE 🥰🥰
24/05/2026

DUK MAI SON NETWORK YAZO THIS RAM IS AVAILABLE 🥰🥰

Anya akwai kunya a harkar nan kuwa?😹🤣🤣😂😂
22/05/2026

Anya akwai kunya a harkar nan kuwa?😹🤣🤣😂😂

YA ÀLLAH YASA MUFI KARFIN ZUCIYAR MU
21/05/2026

YA ÀLLAH YASA MUFI KARFIN ZUCIYAR MU

ما شاء الله، يا عائلتي، أنا فخور بكم جدًا، أسأل الله أن يوفقكم ويتقدم بكم في جميع أموركم.
16/05/2026

ما شاء الله، يا عائلتي، أنا فخور بكم جدًا، أسأل الله أن يوفقكم ويتقدم بكم في جميع أموركم.

Address

Tudun Yola
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when USAMA DATA SHARE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share