Gobirawa Youths Political Forum For Social Media Kwankwasiyya

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • Gobirawa Youths Political Forum For Social Media Kwankwasiyya

Gobirawa Youths Political Forum For Social Media Kwankwasiyya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gobirawa Youths Political Forum For Social Media Kwankwasiyya, Political organisation, Kano.

DUK LOKACIN DA KA SHIGA CIKIN TSANANIN WAHALA DA KUMA DAMUWA, KAR KA MANTA DA ABUBUWAN NAN GUDA BAKWAI:1. Ka tuna cewa J...
21/07/2023

DUK LOKACIN DA KA SHIGA CIKIN TSANANIN WAHALA DA KUMA DAMUWA, KAR KA MANTA DA ABUBUWAN NAN GUDA BAKWAI:

1. Ka tuna cewa Jarrabawa ce daga Ubangininka, wanda yafi kowa Sonka da Kaunarka.

2. Ka tuna cewa Ubangijinka yayi maka haka ne don ya Kankare maka Zunubanka, ko kuma ya daukaka maka darajarka.

3. Ka tuna cewa an jarrabi Annabawa da Manzanni da Salihan bayin Allah wadanda s**a zo kafin ka.

4. Ka tuna cewa Tun kana cikin mahaifiyarka kafin ta haifeka an riga an rubuta maka duk abinda zaka samu aduniya, da kuma dukkan abinda zai sameka. Mai dadi ko Kishiyarsa.

5. Ka tuna cewar rungumar Qaddara kowacce iri, yana daga cikin Ginshikan Imaninka. Gwargwadon yadda kake rungumar Qaddara, gwargwadon haka imaninka yake.

6. Ka tuna cewar kowanne tsanani yana tare da sauki guda biyu. (Ga lada, ga kuma yayewar tsananin).

7. Ka tuna cewar Allah shine ARHAMUR RAHIMEEN (MAFI TAUSAYIN MASU TAUSAYI) kuma yafi komai kusa dakai, Kuma yafi kowa tausayinka. Kuma zai amsa dukkan rokonka.

Allah Ka sanya wannan post ya zama sadakatul Jariya A Gare Ni Da Kuma Iyaye Na Da Duk Wanda Ya Taimaka Wajen Yaɗa Post En.

Ya Allah ka yaye mana dukkan Tsanani don hasken Alqur'aninka, don Rahamar nan taka wacce ta yalwaci dukkan halittunka Ya Hayyu Ya Qayyum.JUMA'AT KAREEM.

21/07/2023

HASBUNALAHU WANI'IMAL WAKIL

20/07/2023

OGA KANA KANYI ZAKUMA KA CI GABA DAYI DOMIN ALKHAIRI GADAN BACCIN KANE HON.AMB.NURA MAI KARFI DALA.

20/07/2023

GARKUWAN DIST.SEN. RUFA'I SANI HANGA DATTIJON ARZIKI HON.AMB.NURA MAI KARFI DALA JAGORAN MATASA.

20/07/2023

BAN TABA JIN WANI YA KAWO KORAFIN SHIBA TIN KAFIN YANZU SAI BAKA RASA MAKIYA HON.AMB.NURA MAI KARFI DALA.

20/07/2023

RABA DAYAN BIYU AKAN WANDA KA YADDA DASHI SHIMA RASHIN YADDANE HON.AMB.NURA MAI KARFI DALA JAGORA NE.

Address

Kano

Telephone

+2349036908828

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gobirawa Youths Political Forum For Social Media Kwankwasiyya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share