Hussaini Casillas Satatima

Hussaini Casillas Satatima Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hussaini Casillas Satatima, Political organisation, Kano.

Fitowar Mai Girma Kakakin Majalisar Dokokin Jahar Kano RT Hon Jibril Ismail Falgore tareda Abokan aikin zuwa zauran zama...
10/11/2025

Fitowar Mai Girma Kakakin Majalisar Dokokin Jahar Kano RT Hon Jibril Ismail Falgore tareda Abokan aikin zuwa zauran zama na wucin gadi kasancewar Babban zauran nasu ana gina sabo, Domin Gabatar Da kare dukkan wani hakki Wanda ya Rataya A wuyansu a safiyar wannan rana ta Litinin 10/11/2025

Sannu da kokari kokari Hazikin Gwarzon jagora,Hon salisu Muhammad kosawa maiyi Dan Allah
10/11/2025

Sannu da kokari kokari Hazikin Gwarzon jagora,
Hon salisu Muhammad kosawa maiyi Dan Allah

Yadda mai Girma Gwamnan Jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sanya fitilu masu amfani da hasken rana a unguwar soran di...
09/11/2025

Yadda mai Girma Gwamnan Jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sanya fitilu masu amfani da hasken rana a unguwar soran dinki domin haskaka wannan unguwa mai Albarka,

Yadda mai Girma Gwamnan Jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sanya fitilu masu amfani da hasken rana a unguwar Tudun Nu...
09/11/2025

Yadda mai Girma Gwamnan Jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sanya fitilu masu amfani da hasken rana a unguwar Tudun Nufawa domin hadkaka wannan unguwa mai Albarka,

Yadda Hazikin Gwarzon Gwamnan Jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sanya fitilu masu amfani da hasken rana Domin haskak...
09/11/2025

Yadda Hazikin Gwarzon Gwamnan Jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sanya fitilu masu amfani da hasken rana Domin haskaka titin unguwar koki Wanda ya taso tun daka Masallacin Hajiya Mariya Dantata zuwa kwanar bakin zuwo dake yankin Karamar Hukumar Birni da Keyawa

09/11/2025
09/11/2025
Allahamdulillah Tsakanina da Allah sai godiya
09/11/2025

Allahamdulillah
Tsakanina da Allah sai godiya

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hussaini Casillas Satatima posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share